Manyan arewa

Manyan arewa help ourself

Shawara yan nigeriya anya ba gangamin zanga zanga kawai zaisa araina sa tsofaffi mutane su daina mulkarmu a najeriyaba k...
17/07/2022

Shawara yan nigeriya anya ba gangamin zanga zanga kawai zaisa araina sa tsofaffi mutane su daina mulkarmu a najeriyaba kuwa idan tsoho ya tsofa fa bazai iya kula da kansaba ma ballantana ya kula da wani kaga kuwa sunane kawai suna mulki amma wa yanda suke juyamu dabanne

15/07/2022

Rashi tsaro yana damun mu gaskiya a arewa

27/05/2022

Zaben 2023 waya dace muzaba

Wai shin anajeriya akwai sauran adalin shugaba kuwa ina tunanin kowa mugun kansa nafa a halin yanzun
10/05/2022

Wai shin anajeriya akwai sauran adalin shugaba kuwa ina tunanin kowa mugun kansa nafa a halin yanzun

25/04/2022

Gaskiya manyan kasarmu basuda kunyama wlh

Wai kuna ganin akwai wata jam iyar da zata iya yin awan gaba da apc da pdp kuwa ganin cewa a halin yanzun duk sun kasa y...
26/03/2022

Wai kuna ganin akwai wata jam iyar da zata iya yin awan gaba da apc da pdp kuwa ganin cewa a halin yanzun duk sun kasa yin abin kwarai gaba dayan su

Address

Katsina
Ajegunle
THANKS

Telephone

+2348030450128

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Manyan arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share