Abubakar Adamu Jalam

Abubakar Adamu Jalam post and comment

wanne kuka kashe a cikibari nuga tsoffin gidannanlike and share plc
02/12/2021

wanne kuka kashe a ciki
bari nuga tsoffin gidannan

like and share plc

21/09/2021

mijin tace*7*
nan,kai
ne farkon wanda zan gayawa ba shi alh ba.
Ina bin umarni naka ne k**ar yanda nake bin na
baba da ya hana ni fitar da Fadima daga dakinta
ba da izinin mijinta ba.ya gyada kai alamar
gamsuwa d maganar tata Kafin ya tambaye abin
da ya sake faruwa, ta ce "eh to ni kam bansan
komai ba tunda baya kai kara kan laifukan da ake
yi mishin, sai dai yayi hukunci na ganin dama
saboda ganin komai yayi ana sharewa.in banda
haka me fadima zata yi wa mutumi yayi mata iri
abinda ake yi mata a gidan nan. Nan da nan ta
shiga share hawaye tana fadin a rokan man shi
kawai ya bani ita muji gida, inna yi jinyarta ta
warke musan abin da muke ciki.Haj shi babba fa
da hakuri aka san shi,kin kuma sani sarai ita
mace komai gatanta bata da wata darajar da ta
wuce dakin aurenta.tace "haka ne" ya ce to ina
dalilin komai kankantar abinda ya faru a gidan
nan baza kubar maganar a tsakaninsu ba sai kun
shiga?sai kuyiwo gayya ku cika mishi gida? Ita
Gambo bata laifi ne ? Kuma don yar gata ce a
danginta da ke da Alh Maikudi sai ace ba shi da
iko a kanta .Haj Kubra ta soma kuka tana fyace
majina tace in tayi laifi sai ayi mata duka har
targade?kuma menene laifin taki yiwa matarshi
aiki?mai aiki na kawo mata ne?Inna Hajara taleko
ta na sannu da zuwa Mallam,ya na daga ido ya
kalle ta yace ia kuma duk kunzo ne kuna ciki?to
duk ko fito koma ciki ki gaya musu nace duk ku
fito ku bar gidan.in na bar nan kuma zan je in
gaya wa mallam har da ku a rura wutar fitinar
dake aukuwa a gidan nan.nan da nan s**a fito
suna tafiya soboda sanin matsayin baba yahaya
wurin Mal mai babban allo,matsayin da tuni ya
maida shi yazama dagida.yatsaya har s**a gama
wucewa ya kalli H.kubra ya ce haj kiyi hakuri kiyi
hakuri na roke ki kar kije ki ce zaki gayawa wa
Alh Maikudi munin Al'amarin tunda shi ma bai
san hakuri ba.

21/09/2021

mijin tace *6*
kwana nayi ido 2
ina kuka,dunhaka ina jin bude kofar da yayi ya
fita sai nima nayi maza na diro kan gadonmu na
shiga wurin inna. Cikin rawar jiki d rawar murya
saboda kuka nace mata "sannu Gambo" bata
amsa min ba sai ta kalle ne shikin natsuwa tace
"Dauki Aliya da Sa'adatu ki dora su suyi fitsari ki
wanke masu baki". Nace to naje nayi yarda tace
din,har na idar da sallah na gaisheta bata
motsaba ,ban dade a wurin ba sai ga H.Kubra
cikin Zurmemen Hijabinta.da alama daga idar da
sallah Asuba ta fito kuma inna ce tayi amfani da
wayarta ta kira ta.
"Inace ko dai lafiya fadimatu? Sunnan da take
kiranta dashi Kenan, tace eh lafiya Umma" na
gaisheta najuya na fita na kuma dakinmu na
zauna ina tunani. Kan kace meye wannan? Tuni
yan uwan innata sun cika gida wasu na kuka
wasu nasakin maganganu a tsakar gida don
neman a tanka ayi wacce. Za'ayi a wannan
lokaci.
Tuni Mama tabar tsakar gida ta koma falonta ta
kuma k**a bakinta tayi shuru bata tankawa
bakaken Maganganun da wasun suke saki ba don
tasan karonta dasu.ana cikin haka nasake jin
sallamar baba Yahaya tsakar gidanmu,H. Kubra
tafito cikin natsuwa ta nemi wuri ta zauna a kasa
cikin yanayin girmamawa,na cewa alh ya gaya
maka ina nemanka ne saboda in bi umarnin da ka
bani na duk abin da ya faru a cikin gidan nan,kai
ne farkon wanda zan gayawa ba shi alh ba.

21/09/2021

mijin tace *5*
duk da irin
tashin hankalin da ya fuskanta daga mama.Alh M
wasan jika da kaka yake dani don kuwa ya dage
kan inna yarshi ce shiyasa na dade bangani
cewar bashine mahaifin Innata ba sai a wani
lokaci da cikin dare na farka dakin yaran innar
mu naji maganar Baba cikin yanayi mai karfi da
alama akwai bacin rai cikin maganar tashi da na
saurara sai naji yana tuhumar ta kandalilin da
yasa mama tasata aiki bata yiba?banjin maganar
innan sabo da shikin murya mai sanyi takeyi sai
dagabaya ne naji tanacewa to tunda kace ita
bata karya maiyasa intagaya maka magana ba
zaka yi hukunci ba kawai sai ka tuhumaini? Baba
yace haka zaki ce? Sai tace saboda inta fadi
magana ko na musa baka yarda ,yace to kar kice
an zalunce ki,tace zalunci kam ai Cikinshi nake
sai dai kuma nasan da sannun mai sakayya zai
sakamin dun kuwa ba zan yafe ba.saukar dukan
baba a jikinta naji wai tamasa Allah ya isa shida
mama.
Tuni jikina ya shiga rawa inata karkarwa kan
gado narasa yanda zan yi in taimaki innata,Nayi
k**ar in mike in fito falo ko ya ji motsina ko zai
saurara sai kuma na tuna da mama ta gaya mishi
wai ni zamana a wannan dakin labe nake
musu,komai suke yi shi da innata ina jin su,don
haka ya hana ne kwana a nan ya fito dani tsakar
gida saboda son tarage karfin mu"amallar dake
tsakanina da mahaifiyata wacce ta tabbatar
cewar ni ce farin cikinta.bisa dalilin yasa nayi
shiru nasake komawa na kara labewa kan gadon
namu sai dai hawaye s**a ta gudu kan
kumatuna.bansan dalilin dayasa innna ta ki kuka
wanda da tayi da dukan bai yi tsanani haka ba,
don watakila yaso tayi kururuwa yarda mama
zata ji abinda ke faruwa tasan yayi hukunci kan
karar da ta kawo mishi.Duk da baba ya daina
dukan bankuma jin motsinta ba ,kwana nayi ido 2

21/09/2021

mijin tace *4*
sai Gambonsu.
innata taso cikin Shagwaba da rashin kwaba da
sagarcewa shiyasa Alh Maikudi baban dan Mal
ya Dauke ta ya maida gidanshi gaban matarshi
Kubra wace ke da yara 3 alokacin wato Abdullahi
(abba) Auwal da Ahmed.
Haj Kubra kuwa tayi mata riko na gaskiya da
amana shiyasa ta taso tamkar itace babar yar
alh Maikudi mace dunhaka itama baba take
kiranshi. lokacin d innata ta girma tazama
budurwa manema tayi sosai duk da Alh bai yarda
anje guntaba dun ya tsaya kan cewar Karatu
zata yi duk d Mal. Bai goyi bayan haka ba,hasali
ba shi yabada Umarnin Auranta ga baban mu
saboda kamun kafar da baba yayi gun almajirin
Mal mai babban allo wato Alh Yahaya wanda shi
kuwa aminin babana ne , tare s**a taso tun suna
yan yara.
Alh maikudi ya aurar da innata lokacin
shekarunta 15 gashi kuma gaba daya ansan
mama da irin matan da takora a gidanmu da
kuma raden-raden da ake yi na fin karfin mai
gidan da aka cewa tayi. kowa cewa yake za a
yiwa karama yar karamar yarinya sanadin
Zawarci bai hana A.Maikudi kashe dukiya mai
yawa gun hidimar auren nata ba.H Kubra ce
tatsaya aka ba Inna daki 3 da falo mai dauke da
toilet cikin shi kasancewar baba na matukar son
auren yasa yayi musu yada suke so duk da irin
tashin hankalin da ya fuskanta daga mama.

21/09/2021

mijin tace *3*
Dalili
kuwa,saboda kada yaranta suyi bauta da diyan
wasu, sabo dahaka samari gal a leda s**a aura
kuma a dole baba yayarda ya daura wa auty
Sha'a awa da anty Kaltume aure da samarin da
mama keso.
Mama mace ce mai son gadara da mulki,dun da
kar rana tafito ha ta fadi batayi ma kanta kirari
ba "Alh mijinane aure saurayi mukayi da budurwa
cikin soyayya tun baya da ko kwabo, tun
wanduna sakawanshi basu wuce biyu ba saboda
haka ba wace zata shigo man gida a dalili
iyayenta sun hangi arziki Tace zata kawo mani
fi'ili.
Baba baya iya musa ma mama kullum a to yake
wurinta gashi kuma tayi sa'a yana matukar gudun
bacin ranta.Innata Kuwa zaman hakuri take yin
dun in banda tanada iyyaye wadanda suke da
tasiri mai karfi kanta da bata iya yinshi ba
Innata yar gatace dun yar autace wurin Mal mai
babban allo a wurin mahaifiyarta kuwa itace
kadai mace. Mal. Mai babban allo Mal ne ma
karantarwa ga yara da manya ya na da mata 2
Haj Yar dubu itace 1st kuma uwar manyan yaran
gidan duk sun girme Innata nesa ba kusa ba Don
ma yayansu sune sa'o'inta wasu masun girmeta.
Haj Turai ita ce 2nd kuma uwar Hasan d Husaini
sai Gambonsu.

21/09/2021

mijin tace *2*
Dunhaka nayita dua na bayana su kawo dun su
karbe ni ,amma daga baya nagane ba haka bane
tunda akwai was kannen nawa da tazarar
watanni 10 ne tsakanin na dasu,Kamar su
Suwaiba,kumasu din ba ayi musu irin aiken nan
da ake min,abinda yafi komai bata min rai shine
ko a gida daya abubuwan da ake bukata suke
baza a hada aiken ba saina dawo a maidani.duk a
dalilin kar a ganni zaune ina hutawa gakuma
wasu kenen nawa da su sunada yancin a aike su
s**e baza su ba.
Babana mal Surajo mazaunin U/jahun ne dake
jihar Bauchi ne kuma sananne dan kasuwane
saboda haka mutane da yawa sunsan shi da
kuma gidanmu.na bude ido na tarar da babana
da matanshi na aure 2 da haj Majadan wace
koma har a Unguwa ke kira da Mama sai kuma
Innata wace nasha tabka akan kokarin sakaya
sunnanta wanda a dalilan haka na hakura a shiga
sahun kiran sunanta k**ar kowa wato Gambo.
Mama ce Uwargida dun aure saurayi d budurwa
s**ayi dun haka take jindadi da gadara da
haka,zan ma iya cewa gani take duk wace bata
auri saurayi ba to aure na matar d mijin ba na
sosai bane dun ko yayan das**a fito da Amaryar
ganitake gasunan ne amma ba ya'ya masu yanci
ba. Shiyasa ma da yaran ta su isa munzalin aure
ta kasa ta tsare tayi kememe taki yarda da
mazan d babana kawo su aura. Dalili

21/09/2021

MIJIN TACE *1*
Humaira! Humaira!!humaira!!!bata jin wanannan
kira ne ko kuwa? Daga can cikin gidanmu nake
jiwo wadannan maganganun.Abunda yayi dalillin
dana fasa shiga cikin gidan na kara da baya na
tsaya ina sauraron mai maganar.
Cikin takaici da bacin rai na yanda ita kullum
babu dama ta kira wani ta dan sa shi wani abu
don in huta komai sai dai ne humaira.
Can cikin zuciyata na sake jan tsaki lokacin da
haushinta ya sake k**ani adalilin zuba ma
kwanon dake hannuna ido danayi,cikin takaici
saikace ba ita ta aiken ba harta mance tana
sake nemanado sake aikana k**ar nikadai ce
agidan.
Maimako in shiga gidan inkai mata aiken nata
musannan yada takasa daina kwala wa sunan,sai
na makale jikin bango ina sauraro tare da yin
tsokaci kanwasu al'amura das**a addabi
zuciyata.
Ko yaushe ne ma zan huta irin sauran yaran
gidanmu?a lokacin ina yarinya na zaci halin
danake ciki na takura da kunci yasameni ne
saboda nice karama cikin yaran da s**a kai
munzalin moro. Dunhaka nayita dua na bayana su kawo dun su

munzalin moro.

sosai

12/09/2021

(YEDDA MAMACI ZAI GANE SHI MATACCE NE)

INNALILAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN***

mamaci bazai gane shi matacce bane a karon farko saboda abun zaimasa k**ar a mafarkine zaiga yana kuka yana shure_shure yana kai da komowa har yakai ga anamishi wanka a kuma daukeshi izuwa magabarta duk zairinka ganin abun k**ar a mafarkine

😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥

Duk dai baiyarda cewa zaizamto gawa ba
Don abun zai masa k**ar a mafarkine .
Sai bayan anbinneshi yanaji anacewa kutura kasa ta bangarennan, ganan baiji kasa ba kukawo jikakken kasa, ta bangarennan A wannan lokacin zai ringa cewa mutane me kuke kokarin yine😥

________******______

Bayan kowa yabar magabarta anbarshi shi kadai a cikin kasa turbaya sai Allah yasa a dawo masa da ransa yabude idanunsa yafarka a cikin matattu😥😣😣

SUBUHANNALLAH!!!!!

Daga lokacin zai fara murna yafarka daga mummunan mafarki!!!

A Wannan lokacin sai yagodewa Allah
Yayi yunkurin mikewa saiyaji ansuturtashi an daddamkeshi da wata riga marar hannu ba aljihu ba wuya saiyafra mamaki ta tambaya a karon farko

A ina nake haka !?? Inane nan? Bako wutar lantarki ba AC ba fanka anmin dubulvul da tabo ta kowace bangare

Menakeyi anan😥??

To a nanne zai ankara lallai cewa yana cikin kasa ne Subhanallah!!!!
Yakuma tabbatar cewa lallai yanzu ba mafarki bane mutuwace ta gaskiya

A wannan lokacin zaiyi wani sauti mai karan gaske Yana kiran yan uwansa k**ar yadda yakeyi anan duniya😫😫😫
Idan yana neman dauki idan yana bukatar dauki

Zairinka cewa

___sahabi
___Nasiru
___aminu
__aisha

😭😭😭😭😭😭😭😭😭

Zaiji ba mai amsa masa to daganan zaisoma fahimta cewa allah ne kadai zai agaza masa to a lokacin zaidinga fada Astagfirullah !!

Allahh natuba ka agaza mani kaji kaina

Yana furta haka a cikin tsoro mai tsanani😭

*
Idan mutumin kirki ne a lokacin malaiku biiyu zasu bayyana a gareshi_ cikin kaykkawan fuska sai su tallafeshi s**e kwantarda hankalinka daga nan zaisoma samun kyakkayawan agaji

😡😡😡😡😡

Idan kuma mutumin banza ne shima malaiku zasu bayyana a garshi cikin fushi da ban tsoro su fara jibgar sa

Allag kasa mucika da imani
Allah kaji kan iyayen mu

Dan Allah yan uwa kutura ko zuwa group 3 ne domin yan uwa su amfana

12/09/2021

SHIN KA IYA SALLAR GAWA?

Ga yadda Ake Yin Sallar Jana'iza

1. KABBARA TA FARKO, Ana karanta Suraul-Fatiha ne kawai, banda wata sura, ko wata aya.

2. KABBARA TA BIYU, Ana karanta Salatin Annabi ne ba wani salati na daban ba.

3. KABBARA TA UKU, Ana yin addu'a ne ga mamacin, mace ce ko namiji.

4. KABBARA TA HUDU, Za kayi addu'a ne ga sauran al'ummar Musulmi waÉ—anda suke raye da matattu.

DAN UWA KANA GAMAWA sai ka jira Liman ya yi sallama.

Ita kuma sallamar guda ɗaya ce tak! Kuma zaka yi ta ne a ɓangaren damanka.

Akwai bukatar a yaɗa wannan Saƙo Dan Allah ta Hanyar Share. domin ƴan uwa musulmai su karu. Allah yabada ikon Hakan Ameen.

Muna Rokon Allah Ubangijin yasa Mu Cika Da Imani.

Address

Bauchi
1234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Adamu Jalam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share