Bashir A Yashi

Bashir A Yashi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bashir A Yashi, College & University, Alkaleri Yashi Along Yankari Rood, Bauchi.

Masha AllahAllah mana mai kyau
22/10/2022

Masha Allah
Allah mana mai kyau

Munji, Mungani kuma zamu fada, Atarihin jahar Bauchi ba'ataba gwamnatin da bangaren Media suke aiki ka'in da na'inba waj...
23/01/2022

Munji, Mungani kuma zamu fada, Atarihin jahar Bauchi ba'ataba gwamnatin da bangaren Media suke aiki ka'in da na'inba wajan fitarda ayyukan bunkasa Jahar Bauchi wanda megirma Gwamna yake yiba ahalin yanzu irin wannan karoba .

Kuma duk wannan nasarori sun samu karkashin jagorancin haziqin Adviser Media Comr Mukhtar Gidado amatsayin sa na gogagge kuma masani wanda yakai koli awannan fanni na aikin jarida.

Domin kuwa idan mukayi la'akari da yadda Yan'adawa suke shiri kullun donyin yarfe da bakanta ayyukan megirma Sen Bala Abdulqadir Mohammed, kuma InshaAllah baza suyi nasara ba, domin kuwa wannan bawan Allah Comr Mukhtar Gidado tareda Lawal Muazu Bauchi ako wani irin lokaci suna fitarda sabbin salo wajan kare muradun wannan gwamnati maiAlbarka tareda kuma kirkiro da sabbin hanyoyin bayyana ayyukan gwamnati ma jama'a baki daya.

Ko shakka babu Comr Mukhtar Gidado hazikine abokin kowace irin tafiya wanda za'aje a dawo lapiya dashi, inde afanni ne na bayyana ayyukan megirma Gwamna Sen Bala Mohammed.

Tarihi baze manta irin jajircewar da Comr Mukhtar Gidado (Jarman Alkaleri) yake yiba awannan fanni, wanda kokarinsa ayau shiyake kunyata Yan'adawa tareda rufe musu baki gum da kuma rasa tudun kamawa b***e suyi adawa.

Saboda irin wannan hazaqa ta wadannan mutane muke fata da addu'ar Allah mai kowa mai komi idan yanufi Sen Bala Mohammed yatafi Shugaban kasa, yasake tafiya da waddan jigogi na fanni ( Media) dayake aiki dasu yanzu.

Gabade-Gabade Jarman Alkaleri

Ibrahim Sade & Geo-Barr,
Kauran Bauchi Project Nationwide...

30/11/2021

Allah kamana mai kyau

Happy Juma'at kareeem
10/09/2021

Happy Juma'at kareeem

Bash One
05/09/2021

Bash One

Address

Alkaleri Yashi Along Yankari Rood
Bauchi
130

Telephone

+2348088198130

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bashir A Yashi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Bashir A Yashi:

Share