Gwaram takari TV

Gwaram takari TV ♥️💘

alhmdllhi yayin fara gabatar da Musabakan alqur,ani Mai girma, domin hadin gwiwar malaman islamiyyu na cikin wannan gari...
18/12/2025

alhmdllhi yayin fara gabatar da Musabakan alqur,ani Mai girma, domin hadin gwiwar malaman islamiyyu na cikin wannan gari namu Mai albarka Gwaram takari, misau LGA, Bauchi state

Amma fadin nagartar Dan takara irin aiyuka dayakeyi fa, Yana iya Zama lefi?
05/09/2025

Amma fadin nagartar Dan takara irin aiyuka dayakeyi fa, Yana iya Zama lefi?

MIMBARIN KUNGIYAR IZALA🔥🔥

Ba'a kafa mimbarin kungiyar izala domin a hau a tallata 'yan Demokaradiyya azzalumai wanda babu Allah a lissafinsu ba

Wannan cin amanar wadanda s**a kafa kungiyar Izala ne, kuma masu yin haka zasu hadu da mummunan sakamako na cin amanar da s**ayi kafin barinsu duniya

An kafa mimbarin kungiyar Izala ne domin a fahimtar da mutane addinin Allah na gaskiya ta hanyar yaki da bidi’ah da tabbatar da Sunnar Manzon Allah (SAW)

Allah wadaran naka ya lalace🙏

~Datti Assalafy

Alhmdllh 🥰
05/09/2025

Alhmdllh 🥰

Alhmdllh 🥰 Allah abun godiya
04/09/2025

Alhmdllh 🥰 Allah abun godiya

Alhmdllh 🥰
01/09/2025

Alhmdllh 🥰

Alhmdllh 🥰 Gwaram takari gida
15/05/2025

Alhmdllh 🥰 Gwaram takari gida

Kai kaji 'yayan banza
14/05/2025

Kai kaji 'yayan banza

Allah y isa😭
01/05/2025

Allah y isa😭

To wannan Kam muna iya cewa sakayya ce daga Allah, (bima kasabat aidiykum), Allah y tseratar da salihan bayin ciki🤲
01/05/2025

To wannan Kam muna iya cewa sakayya ce daga Allah, (bima kasabat aidiykum), Allah y tseratar da salihan bayin ciki🤲

Address

Bauchi

Telephone

+2347081249907

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwaram takari TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Gwaram takari TV:

Share