Bashir na Barhama

Bashir na Barhama BARKA DAZUWA SABON SHAFIN MU MESUNA,( BASHIR NA BARHAMA) ALLAH YASA MUGA ANNABI MHD SAW. YOUR WELCOME

12/10/2025

DA DUMI DUMI: Shugaban ƙasa Bola Tinubu Zai tafi ƙasar Italiya inda Zai Halarci taro akan Matsalar tsaro, inda Zai Bayar da Shawarwari kan yadda Za'a kawo ƙarshen Matsalar tsaro a Italiya.

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja a yau Lahadi, 12 ga Oktoba, zuwa birnin Rome, babban birnin ƙasar Italiya, domin halartar taron shugabannin ƙasashe da gwamnatoci na Aqaba Process.

Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉 Wakiliya 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...

__________________________________
Shashen Tallace tallace.....

Ko Kun San Cewa Kamfanin Freshdata Sun Karya Farashin Datar MTN 1GB ₦520.

Ga yadda tsarikan nasu yake.
👇🏽

(MTN gifted 1GB ₦520)
(Airtel SME 1GB ₦360)
(9mobile 1GB ₦250)

Ga masu buƙatar referral code.
👇🏽
Freshdata

Website, freshdata.com.ng

Abin farin ciki Datar tana da ƙarfin da har sai ya kai kwana 30 kafin ƙarfinta ya ƙare. Hanzarta kayi download App a nan👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.msorgdevelopers.freshdata

Idan kayi download sai kayi register, idan baka iya register ba sai ka tuntuɓi Agent a WhatsApp zasu koya maka yadda za kayi rijista kyauta.

07067488964
07035570974

Ga Link Whatsapp group Freshdata
https://whatsapp.com/channel/0029VaAzQRO9Bb61etDBwG0b

12/10/2025

Fitacciyar mawakiyar yabon Annabi Muhammad (SAW), Fatima Tabatul, wacce ta tafi Saudiyya domin gudanar da ibadar Umrah da ziyartar Madinar Manzon Allah, ta bayyana a cikin wani sako da ta wallafa cewa:

“Duk wanda ke son zuwa Madina, Allah ya kai shi.”

Tabatul ta yi fatan wannan addu’a za ta kasance ta alheri ga masu niyyar zuwa ziyara da ibadar.

Shigo Shafin Jaridar 👉HAN Hausa👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

Alhmdlhi for everything. Gayyatan maulidi namusamman daga dr rabiu musa kwankwaso kano. Allah yabada ikon halarta ammeen...
11/10/2025

Alhmdlhi for everything. Gayyatan maulidi namusamman daga dr rabiu musa kwankwaso kano. Allah yabada ikon halarta ammeenn

22/05/2025

Allah katsaremu da tsarewar ka duniya da lahira

Karka rikemu da gaba Dan kai zakasha wahala, don bama kula da makiyi. Bature yache. No time.  Allah kahanamu ganin aibun...
22/05/2025

Karka rikemu da gaba Dan kai zakasha wahala, don bama kula da makiyi. Bature yache. No time. Allah kahanamu ganin aibun wani. Bijahi annabi muhammadu saw

Alhmdlhi for everythingAllah yakarawa rayuwa albarka
10/01/2023

Alhmdlhi for everything
Allah yakarawa rayuwa albarka

Alhmdlhi for everything
09/01/2023

Alhmdlhi for everything

Address

Kobi Street
Bauchi

Telephone

+2348162075359

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bashir na Barhama posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share