10/05/2026
πβ¨ ππππππππππ ππππππ πππ πππππππππ ππππππ π
ππ β¨π
Tudun Wadan Dan Amar B Kandahar, Bauchi
ββββββββββββββββββββββ
πΈ INVITATION CARD πΈ
ββββββββββββββββββββββ
π€ AMDADIN OFFICIAL NA MAKARANTA
Na farin cikin gayyatar dukkan tsoffin Ιalibai da malamai zuwa wajen babban taron sada zumunta da makaranta ta shirya.
π Taron:
π HaΙuwar Tsofaffin Ζalibai da Malamai
π
Rana:
Lahadi, 31 May 2026
π Wurin Taro:
π Masjid Sautil Haq
(Masallacin dake harabar makaranta)
β° Lokaci: 9:00am
In Sha Allah da safe
π« Hakika zuwanku yana da matuΖar muhimmanci wajen Ζarfafa zumunci da haΙin kai tsakanin iyalan makaranta.
π€² Allah Ya bada ikon halarta tare da sanya albarka a cikin taron.
ββββββββββββββββββ
βοΈ Sanarwa Daga:
Yusuf Isah Abul Ihsan
ββββββββββββββββββ
ππ βMaraba da Zuwaβ ππ
Yusuf Isah Abul Ihsan