Mansur members of the kebbi State

Mansur members of the kebbi State kayardada Allah

Jabir Abubakar Musa Nurr Hassan
19/02/2026

Jabir Abubakar Musa
Nurr Hassan

🕌 Duk wanda ya taba Annabi, a ɗauki mataki a kansa.  Duk wanda ya ci mutuncin Manzon Allah (SAW), a yi masa hukuncin da ...
16/10/2025

🕌 Duk wanda ya taba Annabi, a ɗauki mataki a kansa.
Duk wanda ya ci mutuncin Manzon Allah (SAW), a yi masa hukuncin da ya dace.**

*💎 Darajar Annabi Muhammad (SAW) ta fi ta mahaifina, mahaifiyata, hatta mahaifinka da mahaifiyarka.*

🫸 *Amma dakata, mai sauraro…*

**Kafin ka dauki mataki, ka tabbata ka san wanene da gaske ya ci mutuncin Annabi.
Wallahi duk Musulmi mai sallah da karatun Al-Qur’ani yana ƙaunar Manzon Allah.**

**⚠️ Kar wajen gyara a tsone ido.
Kar wajen gyaran kuskure, a haddasa babbar matsala.*

Hausawa na cewa:
*“Bunsuru ya je yin ciki, ya dawo da ciki.”*

🤷‍♂️ Shin a ce ka kashe *makiyin Manzon Allah* ko ka kashe *masoyinsa*? Wanne yafi?

*✋ 'Yan uwa Musulmai, ku daina jayayya! Manzon Allah (SAW) ba zai so hakan ba.*

Kungiyoyin da ake samu jayayya tsakaninsu:
- Izala
- Dariqa
- Qadiriyya
- Shi’a
- Yan Qur’ani
da sauransu...

📖 **Ku koma ga Maganar Allah da Annabinsa (SAW):
“Allah yace. Annabi yace.

🙏 *Idan na yi kuskure, ku yafe min.*

**✍️ By Sultan Mansur
President, Traditional Foundation

❤️❤️Vocation time ❤️
06/04/2025

❤️❤️Vocation time ❤️

😉❤️😜
06/04/2025

😉❤️😜

Baba bola tunibu wlh talakka Nigeria nabukatar taimako
11/08/2024

Baba bola tunibu wlh talakka Nigeria nabukatar taimako

11/08/2024

Arayuwa dolene sai andinga tausawa uwaye sbd wannan yanayi da akeciki sunfi kowa wahala

14/11/2023

Mutanen jahar kebbi State
Basuda kyamar mutane
Kowa yazo nasune

14/11/2023

Kebbi State
Garin manoma
Kodame kazo sunfika

14/11/2023

Kebbi State
Ikon Allah
Kaji garin manya
Masoyan ANNABI MUHAMMAD s a w

14/11/2023

Governor nasir Kauran gwandu
Allah yatemaka dai
Allah yakarama son Al, ummar kebbi

Address

Birnin-Kebbi

Telephone

+2348138339407

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mansur members of the kebbi State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share