Sufiyanu Aliyu Kambaza

Sufiyanu Aliyu Kambaza Sufiyanu Aliyu kambaza I live in kambaza

Kotu ta yi wa mutum biyu ɗaurin rai-da-rai a kan laifin luwaɗi da yara a JigawaƘarin bayani - https://bbc.in/3Gp38jB
02/12/2023

Kotu ta yi wa mutum biyu ɗaurin rai-da-rai a kan laifin luwaɗi da yara a Jigawa

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3Gp38jB

29/11/2023

Sufiyanu Aliyu kambaza I live in kambaza

29/11/2023

This is my real page please support me and follow it 🙏

Sufiyanu Aliyu kambaza I live in kambaza

Kotun Ƙolin Najeriya ta sanya Alhamis a matsayin ranar da zata yanke hukunci kan shari'ar Abba gida-gida da Gawuna,Wa ku...
29/11/2023

Kotun Ƙolin Najeriya ta sanya Alhamis a matsayin ranar da zata yanke hukunci kan shari'ar Abba gida-gida da Gawuna,

Wa kuke yiwa fatan samun nasara a wannan shari'a

A ranar Alhamis ne za a sanar da wadda ta zo ta ɗaya a Bikin Karrama Gwarazan Hikayata na 2023. Wa kuke tunanin za ta la...
28/11/2023

A ranar Alhamis ne za a sanar da wadda ta zo ta ɗaya a Bikin Karrama Gwarazan Hikayata na 2023.

Wa kuke tunanin za ta lashe gasar?

Acikin Maluman Sunnah  Zaɓi Gwaninka wanda kafi sauraron wa'azinsa .   UP SUNNAH 🙏🙏
28/11/2023

Acikin Maluman Sunnah

Zaɓi Gwaninka wanda kafi sauraron wa'azinsa . UP SUNNAH 🙏🙏

KUYI HAKURI: Nasara ga Azzalumi na karamin lokaci ne kawai kamar dai yadda Allah ya bawa Fir'aauna dama ~Cewar Khalifa M...
28/11/2023

KUYI HAKURI: Nasara ga Azzalumi na karamin lokaci ne kawai kamar dai yadda Allah ya bawa Fir'aauna dama ~Cewar Khalifa Muhammadu Sanusi Lamido.

Tsohon sarkin kano Muhammadu Sanusi Lamido Na II a wani bidiyo dake yawo a kafafen sada zumintar zamani an hango shi Yana cewa Idan kana tare da Allah karka ji Tsoron wanda yace shi ba Ruwansa da Allah domin ko da yayi wata Nasara ko galaba ta dan lokaci ne Dan Kadan, kuyi hakuri za ku ga karshen al'amarin yadda zai kare watakila Allah ya bashi dama ne domin ya halaka shi, ku duba fir'auna babu Abinda Baiyi ba kafin zuwan Annabi Musa da bayan zuwansa amma Annabi Musa yace kuyi hakuri Ubangiji zai halaka makiyinku Kuma haka Allah ya yi daga karshe.

Jama'a da dama na cewa wannan furuci na Muhammadu Sanusi Lamido na da nasaba ne da dambarwar Yanke hukuncin shari'ar jihar Kano.

13/03/2023

SPECIAL ANNOUNCEMENT FOR NIGERIAN! N

13/03/2023

Malun malun Ashe tafi kyau ga masu mota🤣🤣😂

23/05/2022

Annabi Muhammad....
{S A W}

YA HAYYU YA QAYUMMU KA QARA RUFAMANA ASIRI 🤲💕
04/12/2021

YA HAYYU YA QAYUMMU KA QARA RUFAMANA ASIRI 🤲💕

Address

Makera
Birnin-Kebbi
SUFIYANUSP12

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sufiyanu Aliyu Kambaza posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Sufiyanu Aliyu Kambaza:

Share