Zannan Bungudu Media Team

Zannan Bungudu Media Team Zannan Bungudu Media Team

DAGA SAUDIYA 🇸🇦Maigirma Zannan Bungudu ya sauka a ƙasar Saudiyya domin gudanar da ibadar UmrahMuna Addu'a Allah yasa ayi...
13/03/2026

DAGA SAUDIYA 🇸🇦

Maigirma Zannan Bungudu ya sauka a ƙasar Saudiyya domin gudanar da ibadar Umrah

Muna Addu'a Allah yasa ayi Ibada karbabiya yakuma maikai lafiya

19/02/2026
16/02/2026

Wai miyasa in ance Zannan Bungudu sai hankalin duk wani mai takara a zamfara ya tashi ???😃
Zakaran da Allah ya nufa da cara...

SAQON GODIYYA TA MUSSAMANAmadadin qungiyar zannan BunguÉ—u media team muna miqa saqon godiyarmu akan  kyautar Mota Da muk...
13/12/2025

SAQON GODIYYA TA MUSSAMAN

Amadadin qungiyar zannan BunguÉ—u media team muna miqa saqon godiyarmu akan kyautar Mota Da mukasamu da ga jagoran siyyasasr wannan qungiya Hon,Dr Abdullmalik Zubairu Zannan BunguÉ—u domin cigabada Yada manufarsa da ta jam,iyar APC baki dayya

munaroqon Yan uwa da kusakamana bakunanku masu al,barka domin neman tsari tareda kariyar dukanin wani bunki a wannan motar

munaroqon Allah Yasakama Zannan Bungudu da mafificin Alkhairin sa amin

10/10/2025

Sannu da kokari Allah ya saka maku da mafificin Alkhairi

ZANNAN BUNGUDU MEDIA TEAM *INSHA ALLAHU ZAI IYA*Muna kyautata Mashi Zaton idan Allah ya Bashi Jihar Zamfara zai taba kow...
16/09/2025

ZANNAN BUNGUDU MEDIA TEAM

*INSHA ALLAHU ZAI IYA*
Muna kyautata Mashi Zaton idan Allah ya Bashi Jihar Zamfara zai taba kowane Bangare Daya shafi Cigaban al'umma da walwalarsu da kuma sha'anin tsaro da ya addabi jahar mu,

Muna auwanawa daga ayyukkan Daya Shinfida a mazabunsa 21 dake Kananan hukumomin Maru da Bungudu da s**a jibanci,

1. Taimakon ilmi
2. Samar da Ruwan sha,
3. Samar da makarantun Boko,
4. Samar da wutar lantarki a Wasu garuruwa
5. Gina Massallatai da sabunta Wasu,
6. Gina assibitoci da Sabunta wasu,
7. Yaki da fatara,
8. Magana kan matsalar Tsaro,
9. Ziyartar Gida domin sauraren al'umma,
10. Koyar da kananun sana'oin Hannu,
11.Kulada masu bukatu namusamman
12.daukar nauyin marasa lafiya zuwa assibitita Domin sama masu lafiya.

Da sauransu Wanda Bada jimawa ba zamubi Gaba Gaba domin Bayyana ayyukkan da tasirinsu Ga Mutanen yankinsa,

Sanin kowa ne H.E.ZANNAH Dan Karamar hukumar mulkin Bungudu ne a jihar Zamfara Wanda Allah ya Tayar a wannan karnin Kuma ya haska yankunan sa da ayyukkan na Alheri Ga al'umma, shine matashi Mafi Farin jini a jihar Zamfara a wannan Lokaci, Wasu na Mashi Fatar ya cigaba a inda yake Wasu na Mashi Fatar ya zama Sanata a Yankin Zamfara ta tsakiya,

Mu Kuma Muna kallon jihar Zamfara che daidai dashi 2027 in Sha Allah domin Samar da cigaba da ceto Mai ma'ana da zai zai taimaki Mutanen Kauye Dana Birni ba tare da yaudara ba,

Allah yasa wannan Tsari yayi daidai da Tsarin Allah, Fatar Alheri H.E Dr. Abdulmalik Zubairu Bungudu (Zannan Bungud) Allah ya kara zama Gatanka ya iya Maka inda baka da Maga 'isa
Allah shikara daga hannuwanka inda baka isa ba ka isa

08/09/2025

ZANNAN BUNGUDU YA JAJANTAWA ‘YAN DARIKAR TIJJANIYYA NA GARIN KURHI KAN HADARIN DA YA RUTSU DASU

Jekadan Maimartaba Sarkin Fulanin Bungudu Alh. Aminu Lawal Bungudu ya wakilci Maigirma Hon. Dr. Abdulmalik zubairu bungudu dan majalisar tarayya mai wakiltar Bungudu/Maru, ya jajantawa al’ummar garin kurhi dake mazabar Gada/Karakkai a Karamar Hukumar Bungudu, wadanda s**a gamu da hadarin mota kwana biyu da s**a gabata a hanyarsu ta zuwa Gusau domin halartar Maulidi.

A wannan hadari, mutum 32 sun sami raunuka, yayin da mutum 1 ya rasu.

Zannan Bungudu yabada gudummuwa ga dukkan wadanda s**a samu rauni tareda tallafa Iyalan wanda ya rasa ranshi tareda bayyana wannan al’amari a matsayin babban abin bakin ciki, tare da yi wa wadanda s**a jikkata fatan samun lafiya, da kuma yi wa mamacin addu’ar rahama da gafara.

Allah Ya ba iyalan mamacin hakuri, Ya kuma kare mu daga irin wannan iftila’i. 🤲

DG Zannan Bungudu Media & Publicity

08/09/2025

Jagora Abin biya

Address

Zamfara
Bungudu

Telephone

+2347044449435

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zannan Bungudu Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Zannan Bungudu Media Team:

Share