05/05/2026
%(SANARWA) Assalamu Alaikum ana sanar da dalibai zaa dawo karatuttukan wannan mua'ssasa a cikin kwanaki kadan nan gaba saboda mun kammala shirye-shiryen komi amma a makarantar markazul sahaba ne zaa cigaba da yi in sha Allah kuma muna sa rai in an fara zaa canza tsarin zuwa ga salon karatun muqa'rana kutubus sitta a kwai qarin bayani a gaba in sha Allah Allah ta'ala ya taimake mu. Bissalam