14/07/2023
WANE NE ALBANY ZARIA?
1. Ya gina makaranta ta naira millions 120
2. Amma bai taba cin kudin makarantar ba
3. Bai gina makwancin sa ba
4. Ya fara gina gida kenan bai kammala ba ya shiga aka kasheshi.
5. Ya dauki nauyin karatun marayu ba adadi kyauta
7 . Malam masanin hadith ne sosai
8. Engineer ne Babba na Africa da duniyan ilimi
9.Babu malamin da yasan sirrin Nigeria kamar sa
10. Babu Wanda Gwamnati take tsoron ya tona mata asiri kamar sa
11. malam baya tsoron kowa duk duniya sai Allah (SWT)
11. Baya Neman taimakon Wani mutum
12. Baya karban kudin mai ko lasifika a masallaci
13. malam duk fadin Nigeria babu inda bai shiga da'awa ba
14. malam Dan bai wane
15. Malam ya gina makaranta daga Primary nursery secondary ya fara university aka kashe malam
16.Baya saka kayan azo a gani
17.Baya da motar azo a gani
18. kuma fa wallahi mai kudi ne , yafi karfin million 200
19. Malam yana da company na software engineering maisuna safwa technology
20. Malam abubuwan sa bazasu Qirgu ba, Allah bashi Aljannatul Firdausi Amin.
Allah kasa aljannah ce mahadarmu
~Elmuaz Lere