Gossa Islamic University of Madinah

Gossa Islamic University of Madinah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gossa Islamic University of Madinah, College & University, Gombe.

We have created this page to help those who are applying for admission into the Islamic University of Madinah and others in the Kingdom of Saudi Arabia, and to inform you about our programs.

23/02/2026
23/02/2026
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’uunإنا لله وإنا إليه راجعون Cikin Jimami Da Tawakkali, Muna Sanar Daku Rasuwar ‘Dan Uwa...
23/02/2026

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’uun
إنا لله وإنا إليه راجعون

Cikin Jimami Da Tawakkali, Muna Sanar Daku Rasuwar ‘Dan Uwa USAMA AHMAD MUSA, Dalibi ne Daga Jami’ar Musulunci Dake Madinah Dan Jahar GOMBE.. (Ya Rasu ne anan Madinatul Munawwarah)

‘Yan Uwa Ku Sashi acikin Addu’o’in ku Don Allah. Allah yaji Kansa Da Rahma
🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻

19/01/2026

بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيمِ
SAƘON TA’AZIYYA

Qungiyar Ɗaliban Jihar Gombe masu karatu a Jami’ar Musulunci ta Madina (GOSSA – Islamic University of Madina) na miƙa ta’aziyyarta tare da alhini ga Shaykh Dr. Aliyu Ibrahim Madina (Shugaban Tsoffin Ɗalibai) da iyalansa gaba ɗaya, bisa rasuwar babban ɗansa Malam Abdulaziz Ali Ibrahim, wanda wani azzalumi ya yi sanadin kasheshi ta hanyar zalunci.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓe shi a matsayin shahidi, Ya gafarta masa kurakuransa, Ya sanya Aljannatul Firdaus ta zama makomarsa, tare da dukkanin waɗanda s**a riga mu gidan gaskiya.

Haka kuma, wannan Qungiya mai albarka tana kira ga Gwamnati da tayi kokarin ɗaukar matakin da ya dace a kan waɗanda s**a aikata wannan mummunan aiki, domin tabbatar da adalci da kuma kare aukuwar irin haka a nan gaba.
Allah Ya ƙara mana zaman lafiya, tsaro da kwanciyar hankali a garuruwanmu da ƙasarmu baki ɗaya.

Allah Ya jikan mamaci, Ya ba iyalai haƙuri da juriya.
Innā lillāhi wa innā ilayhi rāji‘ūn.

✍️ GOSSA – Islamic University of Madina
19/01/2026

Alhamdulillahi Alhamdulillahi Alhamdulillahi Ɗaya daga cikin ɗalibai uku da s**a kammala Islamic University of Madina a ...
13/05/2025

Alhamdulillahi Alhamdulillahi Alhamdulillahi

Ɗaya daga cikin ɗalibai uku da s**a kammala Islamic University of Madina a cikin wannan shekarar daga Jahar Gombe.

Mal Abbakar Waziri Gombe

Muna taya su murna
Muna musu fatan alheri da addu'ar Allah ya sanya albarka a cikin Abunda s**a karanta.
Allah ya amfani al'umma da su.

مبارك عليكم 🥰💓🌹🪄🎊🎊🎊

Alhamdulillahi Alhamdulillahi Alhamdulillahi Ɗaya daga cikin ɗalibai uku da s**a kammala Islamic University of Madina a ...
13/05/2025

Alhamdulillahi Alhamdulillahi Alhamdulillahi

Ɗaya daga cikin ɗalibai uku da s**a kammala Islamic University of Madina a cikin wannan shekarar daga Jahar Gombe.

Mal Yahya Ibrahim Gombe.

Muna taya su murna
Muna musu fatan alheri da addu'ar Allah ya sanya albarka a cikin Abunda s**a karanta.
Allah ya amfani al'umma da su.

مبارك عليكم 🥰💓🌹🪄🎊🎊🎊

Alhamdulillahi Alhamdulillahi Alhamdulillahi Ɗaya daga cikin ɗalibai uku da s**a kammala Islamic University of Madina a ...
13/05/2025

Alhamdulillahi Alhamdulillahi Alhamdulillahi

Ɗaya daga cikin ɗalibai uku da s**a kammala Islamic University of Madina a cikin wannan shekarar daga Jahar Gombe.

Mal Khuzaifa Muhammad Gombe.

Muna taya su murna
Muna musu fatan alheri da addu'ar Allah ya sanya albarka a cikin Abunda s**a karanta.
Allah ya amfani al'umma da su.

مبارك عليكم 🥰💓🌹🪄🎊🎊🎊

🔊🛑🔊🛑🔊🛑🔊🛑🔊🛑🔊SANARWAR DAURAR ILIMI TA ITTIHADIN AREWA 2025/1447(KARO NA 4)Assalamu Alaikum,Ittihadin da sunansa ke sama na...
05/05/2025

🔊🛑🔊🛑🔊🛑🔊🛑🔊🛑🔊

SANARWAR DAURAR ILIMI TA ITTIHADIN AREWA 2025/1447
(KARO NA 4)

Assalamu Alaikum,

Ittihadin da sunansa ke sama na farin cikin sanar da daliban ilimi, da ma masu sha'awar Karin ilimin addini cewa sun shirya tsaf, domin gudanar da daurar su ta shekara-shekara a karo na hudu, wannan shekarar (1447/2025), Ana gudanar da ita ne domin hidimtawa daliban ilima da ma al'ummar musulmi baki daya daga daukacin jihohin arewacin najeriya.

SHARUDDA, LOKACI DA HANYOYIN GUDANAR DA DAURAR:

* Daurar shekarar nan zata gudana ne a Birnin Kaduna ta
Jihar Kaduna.

🛑🔊 Daga 28/Muharram/1447 zuwa 08/Safar/1447 wanda yayi dai-dai da: 23/July/2025 zuwa 02/August/2025.

🛑🔊 Za a karbi dalibai ne ta hanyar ittihadin jihohinsu kawai, ya kamata kowace jiha ta kiyaye iya adadin da aka bata, dan haka duk mai son halarta ya tuntubi ittihadin jiharsa.

🛑🔊 Wannan daurar tsaraba ce ga daiban ilimi, daga ittihadin daliban arewacin Najeriya masu karatu a Jammi'ar musulunci ta Madina, dan hakane ma za a wadatar da; rajista, litattafan

Assalamu Alaikum Daga cikin canje canje da Ministry of Education ( Wizara ) s**a zo da shi bana shine: Universities da a...
02/05/2025

Assalamu Alaikum

Daga cikin canje canje da Ministry of Education ( Wizara ) s**a zo da shi bana shine:

Universities da ake zaɓa sun kasu kashi uku:
Kashi na farko:
Itace wacce take bada full scholarship, idan nace full scholarship ina nufin zasu baka gurbin karatu kyauta, wajen zama, da kuma sauran su.

Kashi nabiyu:
Universities wanda akwai courses din da idan ka zaba zaka biya kudi, amma akwai wanda idan ka zaba su kuma scholarship.

Kashi na uku:

Universities da zasu baka gurbin karatu kyauta, zasu maka komi amma kuma ba zasu baka wajen zama ba (Hostel) daga ciki akwai ISLAMIC UNIVERSITY OF MADINAH. Daga cikin tsarin da bana yazo dashi shine ISLAMIC UNIVERSITY OF MADINAH zata baka gurbin karatu kyauta amma ba zata baka wajen ma ba.

Ga yan uwa wanda zasu cika da kansu da kuma masu cikawa mutane akwai buqatar a lura sosai, duk abunda kagani ka karanta shi kuma ka fahimce shi kafin ka wuce.

Assalamu Alaikum Yau 1st May 2025Yau ne Ministry of Education (Wizara) s**a bude portal dan mutane su nemi gurbi karatu ...
01/05/2025

Assalamu Alaikum

Yau 1st May 2025

Yau ne Ministry of Education (Wizara) s**a bude portal dan mutane su nemi gurbi karatu a qasar saudia.

Wannan karon sunzo da canje canje wanda a baya ba haka abun yake ba daga ciki shine:-

1. Zakayi uploading documents tun a wajen bude profile.
2. Bana ana buqatan Curriculum Vitae (CV)
3. Sannan bana Universities uku kawai kake da daman sakawa sabanin da.

Acika Application din cikin nutsuwa sbd tsarukan suncanza. Wanda zasu nemi Msc ko PhD su kula sosai wajen zaban level din su.

Allah ya bada sa ah.

Link: https://studyinsaudi.moe.gov.sa/

EXAM || Gombe State Student’s Union at Islamic University Madinah Daurah Training Course for Arabic and Islamic Studies,...
08/07/2024

EXAM || Gombe State Student’s Union at Islamic University Madinah Daurah Training Course for Arabic and Islamic Studies, 2024.

Address

Gombe
7602

Telephone

+2348063770710

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gossa Islamic University of Madinah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Gossa Islamic University of Madinah:

Share