23/07/2026
Tattakin imam hussain (A.S).
A yayin jawabinsa, Jagora ya bayyana Tattaki a matsayin daɗaɗɗen abu da yake da asali a Musulunci, wanda sahabin Manzon Allah (S), Jabir bin Abdullah Al-Ansari (RA) ya fara yin sa tun a shekarar farko bayan waƙi'ar Karbala. Ya ƙara da cewa, tattaki alama ce ta ƙauna da nuna damuwa ga iyalan gidan Manzo (S), wadda ke ƙara kusantar da mutum ga addini.
Hydar Rukham