24/02/2025
A yau ne Lahadi 23rd - 02-2025
Makaranta Mai tarin Al barka ta nuril hayat s**ayi hutun zango karatu na 3 wato (Third term.
A yayin da Taron ya gudana mun samu halartar manyan kaman su
Malam Muhammad Abdullahi (Cheif imam Dankwambo masjid) da sauran manyan baki.
Yayin da Kuma aka gudunar da gift wa daliban da s**ayi kokari daga 1-3 a kowanne.
A yayin jawabin Malam yaja hankalin dalibai dasu qara dagewa wajen krt sannan yace karatu ba a samun shi da dadi sannan daga bisani ya qara qarfafawa malamai guiwa akan kokari da suke yi Kuma daga karshe yayiwa malamai fatan Al khairi da Kuma sauran dalibai
Daga karshe Shugaban Makarantar yayi Addu ah ka baki da s**a zo sannan ya Allah ya Mai da kowa gidan sa lfy, ya qara da cewa dalibai kowa ya yafi junan Dan uwansa. Sannan ya rufe mana da Addu ah Allah ya isar damu zuwa Ramadan Kuma ya dawo damu hutu lfy.
Sannan Makarantar ta fara saida form domin Sabin dalibai masu buqatar shiga Makarantar Ana samun form dinne a hara bar Makarantar ko Kuma a nemi wannan number
07038252780
Allah ya bada sa ah.