Gamji Memorial Club Gombe State University

Gamji Memorial Club Gombe State University Gamji is an Association established over the target of copying the Good deeds and habits of Late. Sir. Aliyu Baba Usman is the new Sardauna

Ahmadu Bello SARDAUNAN SOKOTO (Premier of Northern Nigeria).

ALHAMDULILLAHYaune Ranar Juma'a ta Karshe Cikin Wannan Wata Mai Albarka ta Ramadhan. Wanda yayi daidai da 29 ga Ramadhan...
22/05/2020

ALHAMDULILLAH

Yaune Ranar Juma'a ta Karshe Cikin Wannan Wata Mai Albarka ta Ramadhan. Wanda yayi daidai da 29 ga Ramadhan 1441AH / 22 May 2020.

Da wannan Muke Tawassali Da Ayyukan Damuka Aikata Kyawawa acikin Watan, Muke Rokon Allah s.w.t. da Ya Karbi Ibadunmu, Ya Gafarta mana, Yasamu Cikin Bayinsa wadanda zai Dawwamar Cikin Aljannar Firdaus.

Allah ya kara bamu himman, aikata ayyukan Alkhairi.

Ina tunatar Daku da cewa kada kumanta ku azumchi Kwana Shida Na Cikin Watan Shawwal ma'ana kuyi Sittatu Al Shawwal wanda Imamul Bukhari ya Ruwaito mana da cewa Manzon Allah ma yana azumtar wayannan kwanaki shidan.

Allah ya mana Jagora, Amin.

Sako Daga;
Magatakardan Gamji, ABDULMALIK.

Wannan shine karashe....
21/05/2020

Wannan shine karashe....

Alummar Gamji, gawani Dan BAYANI gameda Zakatul Fitr ma'ana Zakkan Fidda kai kokuma Zakkar Kono a Musulunce...
21/05/2020

Alummar Gamji, gawani Dan BAYANI gameda Zakatul Fitr ma'ana Zakkan Fidda kai kokuma Zakkar Kono a Musulunce...

20/05/2020

Barka Da Yammachi. Allah ya Gafarta mana Albarkan wannan Wata mai Albarka Yakuma mana Tsari Daga Annobar Covid-19.

Amin...

30/04/2020

Ramadan Kareem zuwa ga Alummar Gamji dama Daliban Kasar Arewacin Nijeriya.

Sako Daga,
Magatakardan Gamji, ABDULMALIK

Allah Yayi Mana Tsari Da Cutar Covid-19 Yasa Mugama Da Duniya Lafiyah. Wayanda S**a Kamu Da Cutar, Allah s.w.t Yabasu La...
11/04/2020

Allah Yayi Mana Tsari Da Cutar Covid-19 Yasa Mugama Da Duniya Lafiyah. Wayanda S**a Kamu Da Cutar, Allah s.w.t Yabasu Lafiyah.

- Magatakardan Gamji Abdulmalik, madadin;
- Sardaunan Gamji Aliyu Baba Usman.

10/04/2020

*ALHAMDULILLAH* 🤲

A Wannan Ranan ne ta *10 ga Watan Afrilun 2020* Mai Martaba Tsohon Sardaunan Mu Na Gamji *Maina Shehu Usman Saidu Abubakar* akayi Bikin Nadin Shi A Matsayin Sabon Sardaunan Gamji Cikin Shekarar 2019. Sardauna Shehu Dai Duniya Dakowa Munsani Cewa Bamu taba Kamarsa ba A Tarihin Gamjin GSU.

Shine wanda;
1- Ya kawo Tsarin Martaba Gayyata Da Akeyima Gamji GSU wanda Kafun Yazo Ba'a Martaba Gayyata Izuwa Taro.
2- Ya Kawo Salo irinta Baiwa Kowa Hakkinsa Domin Yayi Aiki Irinta Sarautar Dayake Rike Dashi.

Sardauna Shehu dai kwara Daya ne Tamkar Dubu, Anyi Ziyarce Ziyarce a Zamanin Sa kamar:
*1-* Zuwa Taron Nadin Sarauta a Jami'ar Gomnatin Tarayya Dake Garin Kashere.

*2-* Zuwa Taron Nadin Sarautan Sabon Sardaunan Kolejin Ilimi na Gomnatin Tarayya Dake Cikin Garin Gombe wato FCE wanda Wazirin Gamji Hassan Ya Wakilce shi Tare Damu a Lokacin.

*3-* Zuwa Taron Nadin Sarauta na Kolejin Ilimin Addinin Musulunchi Da kuma Ilimin Shari'o'i Dake Cikin Garin Nafada.

*4-* Zuwa Taron Nadin Sarautan Sabon Sardaunan Kolejin Ilimi na Aminu Saleh Dake Cikin Garin Azare. (Aminu Saleh, COE Azare).

*5-* Zuwa Taron Nadin Sarautan Sabon Sardaunan Jami'ar Gomnatin Tarayya na Abubakar Tafawa Balewa Dake Cikin Garin Bauchi (ATBU Bauchi).

*6-* Zuwa Taron Hadin Kan Kungiyoyin Gamji na Jihar Gombe wanda Ya Gabata a FCE Gombe wanda Sardaunan Kolejin Ilimin Ya Shirya.

Baya Da Wayannan Ziyarce Ziyarce na Sardauna Shehu, Akwai Bukukuwa Da Dama Wayanda Ya Halarta a Cikin Jami'ar mu Mai Albarka Dakuma Cikin Gari, Wanda kuma Idan zamu tsaya Lissafawa Bazasu Kammalu ba Saboda Lokachi.

Sardauna Shehu Dai shine Sardaunan Da Aka Tabayi A Tarihin GSU Dama Gamji baki Daya wanda Ya Kawo Salo Irinta Hawan Dhaba A Cikin Makaranta Dama Waje Wanda Kafunshi Babu Wani Sardaunan Daya Taba Yunkurin Kawo irin wannan Salo Ta Hawan Dhaba, Kuma Dhaban Ya Hada da Hawan *Sarauniyar Gamji Sadiyya, Dakuma Alkebbar Gamji, wannan shine ke nuni da cewa Maza Da Mata Ambasu Daman Participation a Cikin Harka

ALHAMDULILLAHA yau Alhamis 5 ga Mayun, 2020 Ni, Abdulmalik, Magatakardan Gamji Nasamu Daman Wakiltan Sardaunan Gamji ALI...
05/03/2020

ALHAMDULILLAH

A yau Alhamis 5 ga Mayun, 2020 Ni, Abdulmalik, Magatakardan Gamji Nasamu Daman Wakiltan Sardaunan Gamji ALIYU BABA USMAN izuwa Taron Wayardakai Wanda aka Gayyacemu Na Sashen Karatu na Lissafi wato Accounting Department a turance. Taron ya Gudana ne da Yammacin Yau a Dakin Karatu Mai Lamba 2 (LT2).

A tare dani akwai;
Safwan Magayakin Gamji, sai
Ahmad Dan Malikin Gamji.

Muna masu mika Godiya Gareku matuka bisaga yanda kuka jajirce don Ganin Nasamu Daman wannan Wakilchi da Sardaunan Gamji ALIYU ya daura mini.

Daga naku;
Abdulmalik Jibrin, Magatakardan Gamji.

03/03/2020

Kasar Gombe Anyi KAURA na Farko a Tarihi.

Sarkin Gombe Abubakar ||| ya nada Alh. Ibrahim Salama (salaman wazirin Gombe Marigayi) a matsayin KAURAN GOMBE na farko.

Mu shakata da wannan Masoyan Sardaunan Gamji.

Daga, Magatakardan Gamji, Abdulmalik.

Address

Gombe State University
Gombe
MAINA_SHEHU

Telephone

+2348089784948

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gamji Memorial Club Gombe State University posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share