Aljauziyyah schools Kumo

Aljauziyyah schools Kumo Aljauziyyah School

18/06/2023

Student from Aljauziyyah schools Kumo during our visitation to Al'afad school Gombe.

18/06/2023

Daliban Makarantar Aljauziyyah schools Kumo yayin da suke baje kolin darassun su.

26/08/2021

Motto: Education For Elevation

18/05/2021

Makarantar Aljauziyyah schools Kumo Bangaren Islamiyya zasu koma cigaba da karatuttuka 21/5/2021
Allah ya sa mudace

SHAWARI GA IYAYEN YARAAljauziyyah Schools KumoWani tanadi kayiwa yaranka na karatu a wannan lokacin.? Ba zuwa islamiyya ...
02/04/2020

SHAWARI GA IYAYEN YARA

Aljauziyyah Schools Kumo

Wani tanadi kayiwa yaranka na karatu a wannan lokacin.? Ba zuwa islamiyya ba zuwa boko.
Kada ka bari wannan lokacin ya tafi a banza.
Allah ya bada ikon kulawa dasu.

14/09/2019

Hurar da dalibai a fannin karatun Boko da addini, Tabbas Makarantar Aljauziyyah Schools Kumo ta tanadi kwararrun Malamai masu bada ilimi mai inganci ga daliban makarantar.
Har yanzu kofa a bude take anata diban sabbin dalibai.

Sales of forms commences, at the school premises.For more information contact one these numbers.
11/06/2019

Sales of forms commences, at the school premises.
For more information contact one these numbers.

Ilimi ginshiqin rayuwa.Aljauziyyah schools Kumo
28/11/2018

Ilimi ginshiqin rayuwa.

Aljauziyyah schools Kumo

Wasu daga cikin daliban Aljauziyyah kenan.Allah ya karawa karatunsu albarka
22/11/2018

Wasu daga cikin daliban Aljauziyyah kenan.
Allah ya karawa karatunsu albarka

Address

Behind Secretariat Kumo
Gombe

Telephone

+2348089292787

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aljauziyyah schools Kumo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share