21/08/2022
Look Ga result gamatasa Amma kunyi shiru shin mikuke Nufi koh a haka zaku kullon matasa kunyi karatu ba aikinyi .
Misalin wannan ai baikamata yazauna agidaba .
Mine Ra ayinku akan wannan maganar, Muna sauraren ra ayinku.