20/06/2021
Please like my pege ππ
_________________________
Kakasance Mai Biyayya Ga Iya yenka mu samman Ma uwa macce
SABODA MANZON ALLAH S, A, W YACE π
Wa ni Sahabi yayi wa Annabi Tanbaya Yace πya manzon Allah. Wane ne yadace inyiwa inyiwa Biyayya πAnnabi S,A,W yace ma sahabin Ummaka. Sayake tanbayarsa ? Yasake cemai ummah ka Sai ga Na Ukku 3 sai yace Mai ABAKA kagako mamarka Tana da Hakki Akanka Wanda Bazaka ta6a biyamataba sai dai kabita sau da kafa da yimata Biyayya π Domin kasamu Albarkar iyayenmu Ameen Allah kasa Mudace Ameen π€²π
Write βοΈ And Posted by Shamsu Gwashi