Nass

Nass Living in IMO State

30/08/2023
09/04/2023

Babbar magana ana wata ga wata Zamani ya canza mutane mu kiyaye wadannan abubuwan da suke garkuwa a tsakanin mu, wannan abin da ya faru tabbas abin tsoro ne kuma ya kamata

09/04/2023

HomeLabaran BBC Hausa Innalillahi 😭 Video yadda Wani Bakanike Ya Rasa Ransu a Kokarin Gyaran Mota Lokaci Yayi ibrahim salisu -February 09, 2023 0 Subhnllh 😭 Sa'i Yayi Akan Neman Halasa domin Kulawa da Iyalinsa dakuma Tsira da Mutuncin shiInnalillahi 😭 Kalli Video Yadda Motar dayake Gyarawa ...

09/04/2023

An Yi Jana’izar Mutum 11 Sakamakon Haɗarin Mota A Hanyarsu Ta Zuwa Kaduna. Yadda Aka Yi Jana izar ‘Yan Mutum Sha Daya Da Safiyar Yau Na Litini, Wadanda Allah Yayiwa Rasuwa Sakamakon Hadarin Mota Daga Garin Dugabau Na Karamar Hukumar Kabo Zuwa Garin Kachia Na Jihar Kaduna. Muna Addua Allah SWT Y...

09/04/2023

Innalillahi Ashe daman wannan abun shine ya faru da ladidi fage jarumar masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka mutane. Da yawa Suna magana Akan cewa ta rasu Inda a yanzu haka kuma sai aka ganta acikin film din AlaQa hakane ya Bawa mutane Mamaki. A yanzu haka mutane da yawa Suna tambayar m...

09/04/2023

Home Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’una` Mutuwar Babban Jarumi Wanda Yana Daya daga Cikin Jarumai da Suke Taimakawa Jama’a Matuka Sosai da Sosai. Wannan Jarumi Mai Suna Kalid Abdulkhareem Muhammad`…

09/04/2023

Allahu Akbar, Wasu Jaruman Kannywood Kenan Wanda Harta Kaiga Suna Neman Taimako Sanadiyyar Ciwo Kafin rasuwar su. Yau Mun kawo maku wasu Jaruman Kannywood guda 7 wanda s**a sha fama da Matsananciyar rashin lafia Kafin rasuwar Sani garba SK yana daga cikin Tsofaffin jaruman Kannywood da s**a da dade....

09/04/2023
09/04/2023

Home Yadda ƴan ƙato da gora s**a fasawa wata Amarya Ido a ranar ɗaurin aurenta a jihar Kano. byHAUSA PLUS —April 05, 2023 0 Wata Amarya mai suna Khadija Abdullahi ta makance a ido ɗaya sakamakon zabga mata gora da ‘yan ƙato da gora s**a yi A cewar Khadija Ƴan kungiyar sintiri na Vigilante...

09/04/2023

Babbar magana ana wata ga wata, Mun samu Labari mai ban mamaki har da ma tausayi, se dai muce Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram,

09/04/2023

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Rayuwa Abar Tsoro, Jiya Dashi Akayi Hira da daddare, Amma An Wayi Gari Babu shi Allah Ya gafarta Masa Allah ya yi wa matashi Khalifa Ahmad Jahun rasuwa. Jya da dadd…

Address

Maitama Suley
Ikoyi

Telephone

+2349031363901

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nass posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share