25/02/2026
Allahu Akbar 😥, Yau Kwana 7 Kenan Da Rasuwarku, Yan Uwana, Ubangijin Allah Ya Muku Gafara Baki Daya, Albarkacin Wannan Watan Ta Ramadan 🤲 Allah Ya Kai Haske Kabarinku 🤲😥 Ubangijin Allah Yasa Kun Huta 🤲😥🙏
゚viralシ