Barsher Uthmarn

Barsher Uthmarn Allah ya cika Muna burukan mu na Alkairi

๐Ÿ›‘ DA ฦŠUMI-ฦŠUMINTAAnga jinjirin watan shawwal a qasar mu ta Nijar,a garin Bangui dake ฦ™aramar hukumar Madawa ta cikin jah...
08/04/2024

๐Ÿ›‘ DA ฦŠUMI-ฦŠUMINTA

Anga jinjirin watan shawwal a qasar mu ta Nijar,a garin Bangui dake ฦ™aramar hukumar Madawa ta cikin jahar Taoua (Tawa).
saboda haka gobe xamu tashi da sallah, tare da fatan Allah ya amshi ibadun da mukayi.
ุชู‚ุจู„ ุงู„ู„ู‡ ู…ู†ุงูˆู…ู†ฺฉู… ุฌู…ูŠุนุง

11/12/2023

Wani Bawan Allah yayimin tambaya wai meyasa yan IZALA ke ganin kamar su ne kadai zasushiga aljannah a ranar alkiyama??

Amsa Shine: ๐Ÿ‘‡

Zaka shiga aljannah idan kabi Allah da manzon Allah kuma kayi aiki irin na yan aljannah, sai Allah ya gafarta ma yayima rahama.

Ko kana acikin IZALA idan baka bin Allah da manzon Allah, idan kabi son zuciya, kayi aiki irin na yan wuta to ko shakka babu zakashiga wuta.

Kenan kasancewarka dan IZALA bazai hanaka shiga wuta ba har sai kabi Allah da manzonsa.

Kasancewarka dan DARIKA ba zai sa kashiga wuta ba matukar kabi Allah da manzon Allah ka bautata wa Allah shikadai batare da yimasa kishiya ba.

Saboda haka mudaina ruduwa da kungiya ko jinin malanta, WALLAHI duk inda kake, ko waye mahaifinka, ko kai jinin waye, duk karatunka duk iliminka wallahi sai kabi Allah da manzon Allah, kayi aiki irin na yan aljannah sannan zakashiga aljannah.

Manzon Allah saw yana matukar son NANA FADIMA, yarsa ce, kuma yace tsoka ce acikin jikinsa. Amma kuma annabi yace da ita wallahi a ranar alkiyama bazai iya ceton ta daga azabar Allah ba, har sai ta bi Allah anan duniya ta bautata masa.

Manzon Allah fa ๐Ÿค”

To ballantana wani shehi ko gausi ko malami.

Allah ya gafarta mana AMEEN.
Albashirmuhammad

11/09/2023

Zamuyi jarabawa maii Maki takwas ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜

Idan akwance kake karanta sakon karasa Maki Daya ๐Ÿ‘Œ

Idan hannunka biyu akan wayanka kake karanta sakon karasa Maki Daya ๐Ÿ‘Œ

Idan kana karanta sakon Nan a xuciyarka karasa Maki Daya ๐Ÿ‘Œ

Idan a daki kake ko a shago kake karantawa karasa Maki Daya ๐Ÿ‘Œ

Idan Kai kadaii kake karantawa karasa Maki Daya ๐Ÿ‘Œ

Idan kanka Babu hula ko dankwali karasa Maki Daya,๐Ÿ‘Œ

Maki nawa kasamu Banda karya ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜

'Yan Zaman Majalisa Ba 'Yan Zaman Banza Bane! Kadan Daga Cikin Amfanin 'Yan Zaman Majalisa:1. Sallah Bata wucesu2. Bada ...
09/09/2023

'Yan Zaman Majalisa Ba 'Yan Zaman Banza Bane! Kadan Daga Cikin Amfanin 'Yan Zaman Majalisa:

1. Sallah Bata wucesu

2. Bada taimakon gaggawa idan hatsari ya faru

3. Kula da sabbin puska

4. Kula da kannenku da tarbiyan su

5. Yashe lambatu, gyaran hanya idan Ana aikin kungiya.

6. Kokarin raba fada tsananin Dan Acaba da fasinja

Duk da dai 'yan Mata suna Shan kallo da Kuma gulma idan sunzo wucewa, Amma dai bazasu Bari Kuma wani yaci mutuncin ki ba.

Kina gaishesu kada ki raina su domin sudin dai sune za'a tambaya akan halinki idan anzo neman aurenki.

Kai daukomin bencin nan ka kaishi bakin titi๐Ÿ˜Ž

Ga wani dan gajeren labari cikin hotuna.Mata sunfara yawo da Abun bugun samari Akula guy's ๐Ÿšถ๐Ÿ˜๐Ÿคฉ
09/09/2023

Ga wani dan gajeren labari cikin hotuna.

Mata sunfara yawo da Abun bugun samari Akula guy's ๐Ÿšถ๐Ÿ˜๐Ÿคฉ

24/07/2023

Address

Richifa
Kaduna

Telephone

+2349150248299

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barsher Uthmarn posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Barsher Uthmarn:

Share