Faithatul ahbabur rasulu

Faithatul ahbabur rasulu My beloved's prophet muhammad

23/04/2022

Alfaharin Dukkan Dan Adam.
Farin CikiN Mai Gamsarwa, Ina Mai Farin Cikin Kasance warmu Acikin wata Mai Albarka, Wato Ramadana. Ya Allah Ka Yantamu Ka kuma karbi Ibadunmu Kamana afuwa, kajikanmu, kaimana Rangome, kataima Kamana, Muna Godiya a gareka Ya Allah, Kayafe Mana Kura Kuranmu baki Daya..
RAMADAN MUBARAK 🕋

23/04/2022
19/04/2022

Wani Babban mutum a jihar Kano aka kawowa 'yarsa lefe akwati goma sha biyu banda kits, aka Kira shi ya gani, yace wallahi bazai karba ba, sai an mayar

Aka kada aka raya yace sai an mayarda kayan.

Ko kun San dalilinsa :-
cewa yayi

1) Yata ba sayarda ita Zan yi ba. So nake tayi aure a matsayin ibada ba holewa ba.

2) Kuma yata tana da kanne yammata, shike nan sauran kannenta sai su sa rai suma sai an kawo musu akwati goma sha biyu ko sama da haka, kuma idan Allah bai horewa mijin ba, su raina shi. Suga ya gaza.

3) Suturar da ya zuba acikin lefen masu tsadar gaske, duk iyayensa da s**a kawo lefen babu wacce tasa mai tsadar su, me yasa ya kasa siyawa iyayensa su sa kafin ya siyawa yata, idan mai arziki ne shi ba makaryaci ba.

4) Da ace rabin kudin kayan lefen, abinci ya siya, Shekara nawa zasu yi suna cin abincin shi da Matarsa kafin ya kare.

5) Yanzu da yai wannan lefen ya nunawa yata shi Mai arziki ne, idan zama yai zama tsakaninsu har ta gane abinda take zato ba haka bane, yana ganin zai yi mutunci a idonta.

6) Shike nan yana so yata ta ringa alfahari acikin kawaye cewa babu wacce aka yiwa lefe kamar nata, Wanda hakan zai jawo mata kiyayya da hassada a tsakanin kawayenta, kuma shi kansa alfaharin haramun ne.

7) Yana daga cikin aladar da ta haddasa zinace zinace a kasar Hausa, domin samari basu da wadatar hada kayan lefe. Gara su kebe da yan matan nasu yafi sauki.

Na fada kuma babu canji ko dai a rage lefe ko kuma a dakatar da maganar aure har sai lokacin da shi da iyayensa s**a fahimci abinda nake nufi.

Idan an rage lefen anyi biki ta tare, idan yana so ya siyo mata kantin kwari ta ajiye a dakinta babu ruwa na, matarsa ce.

Daga TJ Zarewa

12/04/2022

Pay you visit your parents like you visits jannah

12/04/2022

Address

Rabbah Road Malali GRA
Kaduna
HDP

Telephone

+2348066591728

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Faithatul ahbabur rasulu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Faithatul ahbabur rasulu:

Share