17/02/2025
Assalamu alaikum,
Amadadin Shugaban makaranta. Hukumar makaranta tana godiya ga Allah ta'ala bisa jarabawa daya yi mana, sannan muna kuma godiya ga Dalubai maza da mata da iyaye dukkan Alumna da s**a bayar da gudunmuwa wajen kashe gobara mungode mungode.
Dalubai da iyayen dalubai kuma na dukkan bangarorin boko da Islamiyya Muna sanar dasu cewa muna kokakrin wajen ganin an samar da yanayin da karatu zai iya cigaba, kuma nan da dan lokaci in sha Allah zakuji bayani daga garemu.
Mungode