El mustapha a taheer

El mustapha a taheer Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from El mustapha a taheer, College & University, naira Road, Kaduna.

19/04/2023

Don’t mock or look down on someone who’s trying to change for the better. Not everyone is on the same level of piety. Their baby steps might be so beloved by the Almighty that it could be their ticket to Paradise. It’s best to focus on ourselves and not what others are doing.

02/09/2022

Annabi Muhammad s a w shine gatan mu

23/08/2022

Hukuncin Duk wanda ya yaudari mace a Ƙasar Thailand shine a ɗaureshi a jikin ice tsohon yini guda duk wanda yazo wucewa yayi masa daria....!

Samari nawa za a rinƙa ɗaurewa a kullum in a jiharku ne.....!
Kina da wanda zaki saka a Ɗaure..

21/08/2022

Allahumma salli Ala sayyidina Muhammad
Wa ala ali muhammad
(S A W)

18/08/2022

Ya dawo gida a makare da daddare, ya yi ta buga Ƙofa amma matarsa taƙi buɗewa...! Sai ya ce ki yi haƙuri ki buɗe ƙofa, nazo da kyauta ta musamman ga matar da tafi kowacce mace kyau a duniya....!

Cikin murmushi ta taso d sauri ta buɗe Ƙofa, ko da shigowarsa ta kalle shi ta ce, ina kyautar...!?,

Sai y ce, ina matar da tafi kowacce kyau a Duniya?

Darasi 📝

Allah yaqarawa annabi daraja
18/07/2022

Allah yaqarawa annabi daraja

25/05/2022

Allah kasamu cikin wadanda annabi Muhammad s a w zai ceta ranar tsayuwa

23/05/2022

Da kayi kudi zasu fara saka Hotanka a status suna rubuta
Brother from another mother

Address

Naira Road
Kaduna
KD

Telephone

+2349027208277

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when El mustapha a taheer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to El mustapha a taheer:

Share