Hafydof Kaduna Chapter

Hafydof Kaduna Chapter Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hafydof Kaduna Chapter, College & University, Kaduna.

11/11/2025

HAFYDOF ANNUAL CONFERENCE

Jigawa 2025....

Allah Ya iya mana...

02/08/2025

Celebrating my 7th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

13/07/2025
13/07/2025

HAUSA FULANI YOUTH DEVELOPMENT AND ORIENTATION FORUM
(HAFYDOF) NIGERIA

Assalamu Alaikum Warahmatullah

Innalillahi Wa'inna Ilaihirrajiun

Shugabancin Kungiyar HAFYDOF ta kasa, karkashin jagorancin Comrade Abdul’aziz Muhammad Bala Tibibi, na mika sakon ta’aziyya ga HAFYDAWA, Musamman ma reshen jihar Katsina, dama al’ummar kasa baki ɗaya bisa rasuwar Babanmu, jagora kuma tsohon Shugaban Nigeria Major General Muhammadu Buhari.

Shugabancin kungiyar HAFYDOF na addu'ar Allah Ya jikansa Ya rahama masa, tare damu baki daya.

Sannan kungiyar ta bukaci HAFYDOF ta ci gaba da masa addu'a da sauran shugabanni iyaye da s**a rigamu gidan gaskiya, da mu kanmu idan tamu tazo.

Haka kuma kungiyar na kara jajantawa HAFYDOF reshen jihar Katsina karkashin jagorancin shugaban kungiyar reshen jihar Hon. Shuaibu Musa Masanawa (Sarkin Yaƙin HAFYDOF)

Allah Ya jikansa, Ameen.

Sa Hannu……..

Sakataren Kungiyar na Kasa
Abubakar Abdullahi Galadima

MANUFAR KAFA HAFYDOF NIGERIAKamar yadda kundin mulkin Nigeria Chapter 4 section 40 ya tabbatar ma dan kasa dama da yanci...
21/12/2023

MANUFAR KAFA HAFYDOF NIGERIA

Kamar yadda kundin mulkin Nigeria Chapter 4 section 40 ya tabbatar ma dan kasa dama da yancin kafa ko shiga
kungiyar al'umma don kare mutuncin sa, hakan yasa bayan lura da irin masalolin al'ummar mu ta Hausa/
Fulani irin abinda ya shafi matsalar shaye-shaye, Bangar siyasa, rashin damar makarantar yawancin yaranmu,
bautar d kananan yara dake hana su karatu, barace baracen yaran mu akan tituna, rashin gata wa marayunmu, tabarbarewar martaba al'adu da ka'idojin zamantakewar mu, (norms and values) auren dole, da dai sauransu. Wadanda dalilai yasa mu mutasan nan masu ra'ayin kishin kai da kai, da kishin kasarmu da al'ummar
mu muka zabi hada kai don wayar da kan Al'ummar mu da kuma fafutikar samar da cigaban matasa kasancewar
mune kashin bayan kowace al'umma.

ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAHI TA'ALA WABARAKATUHUA Madadin Kungiyar Hausa Fulani Youth Development And Orientation Fo...
21/12/2023

ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAHI TA'ALA WABARAKATUHU

A Madadin Kungiyar Hausa Fulani Youth Development And Orientation Forum Kaduna Chapter (Hafydof Kaduna Chapter)
Tana Gayyatan Yayan Kungiyar Dama Masu Sha'awar Shiga Kungiyar General Meeting Wanda Zai Gudana Kamar Haka.

Ranar Lahadi: 23/12/2023
Lokaci: 12pm
Wurin Taro: No.4 Sabon Birni Road Kawo New Extension Kaduna

Allah Yabada iKon Zuwa Ameen

Meeting
21/12/2023

Meeting

Mun fara diban sabbin members domin ci gaba da ayyukan Alkhairi. Mai Sha'awar shiga, dama ta samu..HAFYDOF Ikon Allah
21/12/2023

Mun fara diban sabbin members domin ci gaba da ayyukan Alkhairi.
Mai Sha'awar shiga, dama ta samu..

HAFYDOF Ikon Allah

Kadan Daga Cikin Members Dinmu Daga Kaduna Kenan a Fadar Mai Martaba Sarkin Gaya.
05/12/2022

Kadan Daga Cikin Members Dinmu Daga Kaduna Kenan a Fadar Mai Martaba Sarkin Gaya.

Ziyaran Mu Fadar Mai Martaba Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim
05/12/2022

Ziyaran Mu Fadar Mai Martaba Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim

Wasu Daga Cikin Iyayen Marayu Kenan Da Suke Karban Tallafin Injin Sarrafa Taliya Da Kuma Kudin Da Zasu Fara Wannan Sana'...
05/12/2022

Wasu Daga Cikin Iyayen Marayu Kenan Da Suke Karban Tallafin Injin Sarrafa Taliya Da Kuma Kudin Da Zasu Fara Wannan Sana'ar Domin Su Cigaba Da Kula Da Marayu.

Address

Kaduna

Telephone

+2348034363690

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hafydof Kaduna Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share