26/07/2023
Tashin hankali! Mijin da matarsa ta yanke masa mazakunta a daransu a farko a nan jihar Katsina an garzaya da shi asibitin koyarwa ta Malam Aminu Kano
Kamar yadda majiyarmu ta DCL ta rawaito ta ce matar da mijin da s**a fito daga karamar hukumar Ƙafur, ta yanke gaban mijin ne a ranar Lahadi, ranar da angon nata ya tare a dakinta
Wani kuma abin mamaki, duk da mijin a bazawara ya auri matar, kuma sun yi soyayya sosai tana son shi yana sonta kafin su yi auren, amma kuma daran farko tai masa wannan aika-aikar