02/08/2020
S@narwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
Kungyar tsofaffin daliban medile primary 2009 na gayyatar yayan ta wajan taronta wanda zatayi 3-august -2020 da 3:00pm karfe uku na yamma a harabar makarantar ada ya gani ya sanarwa da na kusa dashi