African Center for Arabic Language

African Center for Arabic Language Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from African Center for Arabic Language, BUK Road, Kano.

ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE Ina masu sha'awar koyon Larabci! Ku ƙaraso ga wani ƙayataccen aji damun ƙauri, ya ji...
07/08/2024

ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE

Ina masu sha'awar koyon Larabci! Ku ƙaraso ga wani ƙayataccen aji damun ƙauri, ya ji kayan haɗi da kayan ƙamshi !! A sauƙaƙe za ka koyi Larabcin buƙatunka na yau da kullum, wato Larabci dai-dai da zamani da sauyawarsa.

Mun tanadi zafafan (handouts), domin samun damar naƙalta darasi cikin nutsuwa da nishaɗi.

Kuɗin rijista N5,000.

Domin yin rijista, sai a tura saƙo ta wannan lambar:

https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1

19/01/2024

ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE

Ni ban taɓa ganin tsarin koyon Larabci a sauƙaƙe irin wanda muka zuba a wannan ajin ba. Mun saita karatu daidai da buƙatar jama'a, bayani gamsasshe, tare da misalai rayaiyyu.Ga kuma (certificate) ga duk wanda ya kammala cikin nasara.

A gefe ɗaya kuma, mun sauƙaƙa kuɗin rijista, kamata ya yi mu karɓi N60,000 zuwa sama, amma duba da yanayin rayuwa da kuma buƙatar al'umma, sai muka sanya N5,000 kacal!! Wannan gata ba kasafai ya ke samuwa ba.

Domin cin moriyar wannan garaɓasa, sai a hanzarta a yi rijista, ta hanyar turawa da saƙo ta wannan lambar:

https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1

Nasir Ashir

08/01/2024

SECOND BATCH

Ina farin cikin sanar da masu sha'awar koyon Larabci cewa, mun buɗe ƙofar yin rijista a ajin:
"ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE".

Kuɗin rijista N5,000, kacal.
Domin yin rijista, sai a turo da saƙo ta wannan lambar:

https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1

Nasir Ashir

SECOND BATCHIna farin cikin sanar da masu sha'awar koyon Larabci cewa, mun buɗe ƙofar yin rijista a ajin:"ARABIC LANGUAG...
06/01/2024

SECOND BATCH

Ina farin cikin sanar da masu sha'awar koyon Larabci cewa, mun buɗe ƙofar yin rijista a ajin:
"ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE".

Kuɗin rijista N5,000, kacal.
Domin yin rijista, sai a turo da saƙo ta wannan lambar:

https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1

Nasir Ashir

Saura mutum biyu kacal ya rage ajinmu na:"ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE"ya cika.Duk mai buƙatar yin rijista, ya ha...
29/12/2023

Saura mutum biyu kacal ya rage ajinmu na:

"ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE"
ya cika.

Duk mai buƙatar yin rijista, ya hanzarta ya yi, kafin wasu su rigashi.

Kuɗin rijista N5,000, kacal.

Domin yin rijista, sai a turo da saƙo ta wannan lambar:

https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1

African Center for Arabic Language

African Center for Arabic Language Cibiya ce mai rajin yaɗa harshen Larabci a zamanance, ta hanayar dabarun koyo mai tas...
23/12/2023

African Center for Arabic Language

Cibiya ce mai rajin yaɗa harshen Larabci a zamanance, ta hanayar dabarun koyo mai tasiri tsawon rayuwa.

A yanzu, munada babban ajinmu mai taken:

"ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE"

Wannan aji ne na musamman, wanda a ka tsara domin koyar da Larabcin buƙatun yau da kullum.

Kuɗin rijista N5,000, kacal.

Domin yin rijista, sai a tura da saƙo ta wannan lambar (WhatsApp): 07061886399

Ina masu sha'awar ƴaƴansu su koyi gangariyar Larabci a zamanance, toh ga dama ta samu, ka bamu su muyi masu mazauni a aj...
11/12/2023

Ina masu sha'awar ƴaƴansu su koyi gangariyar Larabci a zamanance, toh ga dama ta samu, ka bamu su muyi masu mazauni a ajinmu na
"Three Thousand Contemporary Arabic Words".

In sha'a Allah, cikin ƙanƙani lokaci zaka sha mamaki.

Kuɗin rijista N5,000, kacal.

Domin yin rijista, sai a turo da saƙo ta wannan lambar:

https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1

Three Thousand Contemporary Arabic Words (CAW)Ina farin cikin gabatar da sabon ajinmu na koyon Larabci, wanda zai zaƙulo...
10/12/2023

Three Thousand Contemporary Arabic Words (CAW)

Ina farin cikin gabatar da sabon ajinmu na koyon Larabci, wanda zai zaƙulo kalmomin Larabci na zamani har guda Dubu Uku, ya koyar da yadda ake yin magana da rubutu da su.

Wannan tsarin wata gagarumar dama ce, ga duk masu so su bunƙasa Larabcinsu a zamanance, cikin salo da usulubi mai ƙyayatarwa.

Kuɗin rijista N5,000, kacal!

Domin shiga group ɗin shirye-shirye da tsare-tsare, sai a dannan link ɗin ƙasa:

https://chat.whatsapp.com/FKOopF962wIJPdSruL0QgS

Nasir Ashir

10/12/2023

ALBISHIR NA MUSAMMAN

In sha'a Allah, anjima zan sanar da tsarin sabon ajin koyon Larabci da muka fitar, wanda aka yi wa take da: (CAW).

"Arabiya ta kowa da kowa ce"

Nasir Ashir

10/12/2023

Bayan kulle rijista a ajinmu na "ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE", wane irin aji kuke buƙata mu buɗe?

Nasir Ashir.

Da Larabcin ajin:"ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE"Za ka iya yin komai da kanka na buƙatun:1-tafiye-tafiye zuwa ƙasas...
09/12/2023

Da Larabcin ajin:

"ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE"

Za ka iya yin komai da kanka na buƙatun:

1-tafiye-tafiye zuwa ƙasashen Larabawa.
2- siyaiyya a shaguna ko kantinan Larabawa.
3- fahimtar ainahin labaran siyasar duniya da Larabci.

Dama sau ɗaya take zuwa, idan ta kufce ba ta dawowa!

Ka yi amfani da damar da kake da ita a yanzu, ka garzayo ka yi rijista.

Domin yin rijista, sai a tura saƙo ta wannan lambar:

https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1

Nasir Ashir

Babu wani uzuri akan duk wanda ya ke son koyon Larabci, amma ya kasa yin magana domin shiga gagarumin ajinmu:"ARABIC LAN...
09/12/2023

Babu wani uzuri akan duk wanda ya ke son koyon Larabci, amma ya kasa yin magana domin shiga gagarumin ajinmu:

"ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE"

Mun fito da tsarin daga-buhu-sai-tukunya, haɗin shinkafa-kaza da shabal-maƙal-ƙal...

Kuɗin rijista N5,000, kacal!

Domin yin rijista, sai a tura saƙo ta wannan lambar:
07061886399.

Nasir Ashir

Address

BUK Road
Kano

Telephone

+2347061886399

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when African Center for Arabic Language posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to African Center for Arabic Language:

Share