Mukhtar shuaibu 245

Mukhtar shuaibu 245 ASTAGAFIRULLAH.πŸ•‹πŸ•‹ WA, ILAIKπŸ•‹πŸ•‹ MY NAME IS MUKHTAR MEMBER OF CITY SUWAG

21/04/2026

TVET: Ministry of Education has directed TVET institutions to stop using academic Gowns during Graduations. Graduands will wear discipline-specific professional attire.

TVET: For Batch B your monthly Stipends will start counting by May...Training commences 18th May
21/04/2026

TVET: For Batch B your monthly Stipends will start counting by May...

Training commences 18th May

TVET BATCH B REGISTRATION UPDATE!!!1. Duk Wanda Aka Tura Masa Da Irin Wannan Sakon, To TVET Suna Bukatar Ya Sake Yin App...
21/04/2026

TVET BATCH B REGISTRATION UPDATE!!!

1. Duk Wanda Aka Tura Masa Da Irin Wannan Sakon, To TVET Suna Bukatar Ya Sake Yin Apply Domin Center Din Da Ya Cika Basu Da Space Din Daukan Shi.

2. TVET Sun Duba Yawan Daliban Da S**ayi Rigista A Kowace Center, Sai S**a Gano Akwai Centers Din Da S**a Samu Dalibai Fiye Da Yanda Ya Kamata Su Samu. Sai S**a Yanke Shawaran Rage Yawan Daliban Dake Wadannan Centers Din.

3. Wannan Shine Dalilin Da Yasa Aka Tura Ma Wasu Irin Wannan Sakon.

4. Duk Wanda Yaga Irin Wannan Sakon, To Yayi Hakuri Ya Sake Cikewa, Zai Samu Insha Allah.

5. Bawai TVET Sun Cire Skill Din Da Ku Ka Cika Acikin Program Bane, Kawai Dai Kunyi Yawa Ne A Training Center Dinku.

Mu Kasance Tare Domin Samun Sahihan Labarai Akan Duk Wata Program Na Gwamnatin Tarayya.

21/04/2026

TVET: What are we hearing about Creative Media skills

21/04/2026

Is it true that creative media skill have been removed βœ…πŸ’―

14/11/2025

*Jumu'at Mubarakah πŸ•‹πŸ“Ώ*

Mulki kayan Ubangiji ne, Idan ya kaddara zamu cigaba ba makawa zamu cigaba zamuyi nasara a Supreme Court.Idan kuma bai k...
17/11/2023

Mulki kayan Ubangiji ne, Idan ya kaddara zamu cigaba ba makawa zamu cigaba zamuyi nasara a Supreme Court.

Idan kuma bai kaddara ba hakan ma da yayi mana mungode masa, Yabamu dama muma muma mukayi.

Rayuwar mu ta baya munyi babu mulkin a hannun mu kuma Allah yayi mana komai, ba lallai saida mulki ake rayuwa ba, Allah duk yanda kayi damu mungode.

27/07/2022

If Asuu refuse to call off strike from now till second weeks of August ✌️ just forget about school till after Election ✊

MADUGU UBANTAFIYA
27/05/2022

MADUGU UBANTAFIYA

15/05/2022

Address

Kano

Telephone

+2349161609396

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mukhtar shuaibu 245 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Mukhtar shuaibu 245:

Share