Labarancy on top

Labarancy on top Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Labarancy on top, College & University, Sabuwar gandu kwarin barka, Kano.

Yadda wasu da ake zargi 'yan dabane da kuma Barayi s**a farfasa motocin jama'a tare da farke shaguna s**a kwashe kaya da...
19/07/2023

Yadda wasu da ake zargi 'yan dabane da kuma Barayi s**a farfasa motocin jama'a tare da farke shaguna s**a kwashe kaya da kudade a unguwanin Diso zuwa Kofar Na'isa a daren jiya.

Wannan Shine Jadawalin Sunayen Kwamishinonin Jahar Katsina da Gwamnan jahar Malam Dikko Radda Ya Turawa Majalissar Dokok...
19/07/2023

Wannan Shine Jadawalin Sunayen Kwamishinonin Jahar Katsina da Gwamnan jahar Malam Dikko Radda Ya Turawa Majalissar Dokoki Domin su Tantance a Yau Laraba 19/07/2023 .

1- Professor Ahmed Muhammad Bakori

2-Hon Ishaq Shehu Dabai- Danja LGA

3- Associate Professor Badamasi Charanchi - Charanchi LGA

4-Dr. Nasir Muazu Danmusa- Danmusa LGA

5- Malam Bala Salisu - Zango LGA

6- Professor Ahdulhamid Ahmed- Mani LGA

7-Hon. Musa Adamu Funtua- Funtua LGA

8-Alh Yusuf Rabiu Jirdede- Maidaua LGA

9-Hon. Aliyu Lawal Zakari- Dutsi LGA

10- Hon. Bishir Tanimu Gambo —Dutsinma LGA

11- Bariister Fadila Muhammad Dikko — Kurfi LGA

12-Hon. Hamza Sulaiman- Faskari LGA

13-Alh. Isah Muhammad Musa-Kankara LGA

14-Eng. Dr. Sani Magaji - Ingawa LGA

15-Dr. Faisal Umar- Kaita LGA

16- Alh. Bello Husaini Kagara- Kafur LGA

17- Dr. Bishir Gambo Saulawa-Katsina LGA

18-Hajiya Hadiza Yaradua- Katsina LGA

19-Hajiya Zainab M Musawa Musawa-LGA

20-Alh. adnan Nahabu - Daura LGA

- Falalu Lawal Katsina

19/07/2023

Wannan Shine Jadawalin Sunayen Kwamishinonin Jahar Katsina da Gwamnan jahar Malam Dikko Radda Ya Turawa Majalissar Dokoki Domin su Tantance a Yau Laraba 19/07/2023 .

1- Professor Ahmed Muhammad Bakori

2-Hon Ishaq Shehu Dabai- Danja LGA

3- Associate Professor Badamasi Charanchi - Charanchi LGA

4-Dr. Nasir Muazu Danmusa- Danmusa LGA

5- Malam Bala Salisu - Zango LGA

6- Professor Ahdulhamid Ahmed- Mani LGA

7-Hon. Musa Adamu Funtua- Funtua LGA

8-Alh Yusuf Rabiu Jirdede- Maidaua LGA

9-Hon. Aliyu Lawal Zakari- Dutsi LGA

10- Hon. Bishir Tanimu Gambo —Dutsinma LGA

11- Bariister Fadila Muhammad Dikko — Kurfi LGA

12-Hon. Hamza Sulaiman- Faskari LGA

13-Alh. Isah Muhammad Musa-Kankara LGA

14-Eng. Dr. Sani Magaji - Ingawa LGA

15-Dr. Faisal Umar- Kaita LGA

16- Alh. Bello Husaini Kagara- Kafur LGA

17- Dr. Bishir Gambo Saulawa-Katsina LGA

18-Hajiya Hadiza Yaradua- Katsina LGA

19-Hajiya Zainab M Musawa Musawa-LGA

20-Alh. adnan Nahabu - Daura LGA

- Falalu Lawal Katsina

Cire Tallafin mai: Ƙungiyar Malaman Kwalejojin Ilimi ta umurci malamai su yi aiki sau biyu a mako
19/07/2023

Cire Tallafin mai: Ƙungiyar Malaman Kwalejojin Ilimi ta umurci malamai su yi aiki sau biyu a mako

Jihohin Najeriya da s**a bayar da hutun sabuwar Shekarar Musulunci ta 1445 zuwa yanzu: KanoOyoOsunSokotoZamfaraBauchiKeb...
19/07/2023

Jihohin Najeriya da s**a bayar da hutun sabuwar Shekarar Musulunci ta 1445 zuwa yanzu:

Kano
Oyo
Osun
Sokoto
Zamfara
Bauchi
Kebbi
Jigawa
Yobe
Borno

31/03/2023
03/03/2023

TO KUNJI FA

Address

Sabuwar Gandu Kwarin Barka
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labarancy on top posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share