Gidan Duhi Alfalaki Ramli da Hisabi

Gidan Duhi Alfalaki Ramli da Hisabi Wannan page anbudene saboda samun fatawowi akan hukuncin qasa Ramli dan magance matsalolin rayuwa

03/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Rabiu M Tasiu, Ibrahima Nouradine, Ibrahim Abdallah, ßàsh Èl, Fridaus Yakubu, Nafeesat Sulaiman, Sahibul Zikir Zikir

30/01/2025
Formar think soap
30/01/2025

Formar think soap

30/01/2025

Sai angwada akan san na kwarai

Masu fama da rariyan hannu
Lalacewar kudi ko dukiya
Sihri da baki da ido
Da sharrin mayu
Ko iska tom agwada wannan hayaki inshaallahu zai aiwa allah godiya

25/06/2024
23/06/2024

Bonus! Bonus!! Bonus!!!

Ayau munada 24h na hukunci dauki lamba daga 1 zuwa 16 don kaji labarin rayuwarka/ki

1-2-3-4-5-6-7-8-9-10-11-12-13-14-15-16
Ga link dan shiga gidan hukuncin

25/03/2024

Misalin yanda ake anfani da sitam na rubutun sha ga wanda basu san yacca akeyiba

Assalamu alaikum sadatul kiramDa fatan kowa yana cikin koshin lfy Allah yaqar6i ibadunmu ameeenYau zamiyi bayani akan hu...
24/03/2024

Assalamu alaikum sadatul kiram
Da fatan kowa yana cikin koshin lfy Allah yaqar6i ibadunmu ameeen

Yau zamiyi bayani akan hukuncin aure
Malam yace idan kazuba qasa da niyar haka sai ka dauki gindan ma'in ma'i maana gidan 3 da 7 sai kahaifesu
Sai gidan 11 da 15 suma kahaifesu yayan da s**a futa suma sai kahaifesu danda yafuta aqarshe idan akwaishi acikin qasar tom auren zaiyuwu idan babushi aqasar gaskiya sai dai hakuri zaiyi yuwa yayuwu...
والله اعلم
Domun karin bayani ko bincike akan rayuwa anememu awannan lamba 07032598746 ko WhatsApp

Address

Kano

Telephone

+2347032598746

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan Duhi Alfalaki Ramli da Hisabi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Gidan Duhi Alfalaki Ramli da Hisabi:

Share