JY FANS

JY FANS Ya Ubangiji Dukkanin Wanda Yayi Imani Dakai Da Abinda Manzonka Yazo Dashi Ka Yarda Yayi Kyakykyawan Karshe Domin Sunanka Ya Raheemu.

07/04/2026

Waya Chanchanci
Yazama Shugaban Kasar Nigeria🇳🇬
2027 ?

HOTUNA: Yadda Atiku ya kai ziyara ta musamman gidan Kwankwaso da ke Abuja.
07/04/2026

HOTUNA: Yadda Atiku ya kai ziyara ta musamman gidan Kwankwaso da ke Abuja.

SAKONA BARKA DA JUMMA,A-------------------------------------------------*Duk Wanda Yakeso Ya Dawwama Karkashin Kulawar U...
13/10/2023

SAKONA BARKA DA JUMMA,A
-------------------------------------------------

*Duk Wanda Yakeso Ya Dawwama Karkashin Kulawar Ubangiji Tare Da Suttura Da'ima, Ya Zama Dole Ya Kiyaye Kansa Daga Tozarta Bayin Allah Ta Hanyar Bankado Sirrinsu Ta Hanyar Kuskure Ko Akasin Hakan*

*Manzon Allah (SAW) Yace:- Dukkan Wanda Ya Rufawa Dan Uwansa Musulmi Asiri Anan Duniya, Tabbas Ubangiji Zai Rufa Asirinsa Acikin Rayuwar Duniya Da Kuma Firgicin Lahira.*

*Dan Uwa Muyi Kokarin Kula Da Kanmu Tare Da Shagala Akan Yanda Zamu Gyaru Mu Zama Mutanen Kirki Ta Hanyar Manta Aibun Kowa Domin Gina Lahirarmu.*

*Hakika Allah Baya Tozarta Dukkan Burin Wanda Yayi Tawasalli Da Annabi Muhammad (SAW)*

*YA ALLAH Kabamu Lafiya Da Zama Lafiya Albarkacin Manzon Allah (SAW) Ameen.*

*YA ALLAH kabamu lafiya dazama lafiya a kasaramu a kasarmu nigeria a jahar kano a garinmu RURUM

*sakona barka da Jumma, a A madadina maigirma tsohon kwamishina gona da albarkatuna kasa na jahar kano Dr.yusuf jibril rurumJY

✍mubarak nasiru
na JY

NAJI DADI SHINE GARIIdan Allah Yabaka Kyakkyawar Zuciya Kuma Ya Cire Maka Girman Kai Da Kyashi Irin Na *Dr.yusuf jibril ...
03/05/2023

NAJI DADI SHINE GARI

Idan Allah Yabaka Kyakkyawar Zuciya Kuma Ya Cire Maka Girman Kai Da Kyashi Irin Na *Dr.yusuf jibril Rurum* kwamishina noma da albarkatuna kasa na jahar kano To Ka Daga Hannunka Sama Ka Godewa Allah Subhanahu Wata'alah Bisa Wannan Ni'ima Da Yayima.

Bama Kunyar Nunaka Ako A Ina A Fadin Duniyar Nan Muce Kaine Megidan Mu Kuma Jagoranmu A Wannan Tsari Irin Na Siyasa.

ya Allah Ya Cigaba Da Yimaka Tsari Tsakaninka Da Makiyanka Na Fili Dana Boye.

Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.

✍mubarak nasiru
na JY

•MONDAY TUSHEN AIKI--------------------------------------Barka Da Wannan Rana Ta Litinin *Dr.yusuf jibril Rurum (JY)* Da...
01/05/2023

•MONDAY TUSHEN AIKI
--------------------------------------

Barka Da Wannan Rana Ta Litinin *Dr.yusuf jibril Rurum (JY)* Dafatan Ka Wayi Gari Cikin Ƙoshin Lafiya.

Ubangiji Allah Yasadamu Da Alheran Dake Cikin Wannan Rana, Ya Kawar Da Mugunji Mugun Gani, Yabamu Nasara Da Sa'ar A Dukkannin Lamuranmu Amin.

✍️mubarak nasiru
na JY

KANO TA DABO --------------------------A ranar 27 ga watan Mayu mai kamawa, jihar Kano ke cika shekaru 56 da kafuwa a ma...
01/05/2023

KANO TA DABO
--------------------------

A ranar 27 ga watan Mayu mai kamawa, jihar Kano ke cika shekaru 56 da kafuwa a matsayin jiha, cikin jerin gwamnonin da tayi, wannene yafi kawo ababen cigaba a jihar, ku bayyana mana ra'ayoyinku da hujjojinku.

1- Audu Bako- May 1967- July 1975 (Military)

2- Colonel Sani Bello- July 1975- Sept 1978 (Military)

3- Group Captain Ishaya Shekari- Sept 1978- Oct 1979 (Military)

4- Alhaji Muhammadu Abubakar Rimi- Oct 1979- May 1983 (PRP)

5- Alhaji Abdu Dawakin Tofa- May 1983- Oct 1983 (PRP)

6- Alhaji Sabo Bakin Zuwo- Oct 1983- Dec 1983 (PRP)

7- Air Commodore Hamza Abdullahi- Jan 1984- Aug 1985 (Military)

8- Colonel. Ahmed Muhammad Daku- Aug 1985- 1987 (Military)

9- Group Captain Mohammed Ndatsu Umaru- December 198727- July 1988 (Military)

10- Colonel Idris Garba- Aug 1988- Jan 1992 (Military)

11- Architect Kabiru Ibrahim Gaya- Jan 1992- Nov 1993 (NRC)

12- Colonel Muhammadu Abdullahi Wase- Dec 1993- June 1996 (Military)

13- Colonel Dominic Oneya- Aug 1996- Sept 1998 (Military)

14- Colonel Aminu Isa Kontagora- Sept 1998- May 1999 (Military)

15- Engineer (Dr.) Rabiu Musa Kwankwaso- 29 May 1999- 29 May 2003 (PDP)

16- Malam Ibrahim Shekarau- 29 May 2003- 29 May 2011 (ANPP)

17- Engineer (Dr.) Rabiu Musa Kwankwaso- 29 May 2011 - 29 May 2015 (PDP/APC)

18- Dr. Abdullahi Umar Ganduje, 29 May 2015 to date

✍mubarak nasiru
na JY

Address

Katanga Rurum
Kano
AREW

Telephone

+2347042429492

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JY FANS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to JY FANS:

Share