21/09/2021
```๐ข FUSKA BIYU ๐ข```
๐ด Manzon Allah {SAW} Yace: *"Hakika mafi sharrin mutane shine ma'abocin fuska biyu, shine wanda zai zowa mutane da wannan fuskar, sai yaje wa wasu mutanen da daya fuskar".*
๐ [Sahih Bukhari 7179].