10/07/2025
SUNNAYEN YARA MATA DA MA'ANAR SU:
1.Eeman (imani)
2. Ameerah (gimbiya)
3. Ihsan (kyautatawa)
4. Intisar (me nasara)
5.Husnah (kyakkyawa)
6.Mufida (me amfani)
7. Amatullah (baiwar ALLAH)
8. Ahlam (me kyawawan mafarkai)
9. Saddiqa (me gaskia)
10. Sayyada (shugaba)
11. Khairat (me alkhairy)
12. Afaf (kammamiya)
13.Basmah (murmushi)
14.Nasreen (wata flower ce me qamshi a gidan
Al-jannah)
15. Salima (me aminci)
16. Rauda (cikin masjid nabawi)
17. Samha (me kyau)
18. Siyama (me azumi)
19. Sawwama (me yawan azumi)
20. Kawwama (me sallar dare)
21.Nuriyya (haskakawa)
22. Noor (Haske)
23. Sabira (me hakuri)
24. Meead (alkawari)
25. Islam (muslunci)
26. Nawal (kyauta)
27. Afrah (farin ciki)
28. Mannal (wadata)
29. Faiza (babban rabo)
30. Hannaah (me tausayi)
31. Sajeeda (me yawan sallah)
32. Hameeda (godia ga ALLAH)
33. Afnan (bushasshen ganye)
34. Nabiha (me kwazo)
35. Kausar (ruwan alkausara na Al-jannah)
36. Yusura (me Sauki)
37. Abrar (me tsoran ALLAH)
38. Ikiram (me karamci)
39. Ikilas (kadaita ALLAH)
40. Iliham (me hikima)
41. Sa'ida (sauki)
42. Malikah (sarauniya)
43. Arfah (ranar arfah)
44. Rahma (rahmar ALLAH)
45. Niimatullah (niimar ALLAH)
46. Jawahir (dayiman)
47. Basira (me baseera)
48. Tauhidah (me tauhidi kadaita ALLAH)
49. Wa'at (alkawari)
50. Fadila ( falala ).
Da fatan iyaye za suke sanin Ma'anan sunayen
da suke radawa 'Ya 'yan su, Kada ake la'kari da
zamani ko don qarya a daurawa Yara munanan
suna.
IDAN DA GYARA MALAMAI SU GYARA DOMIN
MU AMFANU BAKI DAYA.
Dan Allah muzaba domin sawa ya'yan ku, suna mai ma ana.
Ba wai da kunji kalmar larabci kawai sai ku dauka ku sawa yayankuba, yakamata murinqasinin ma anar kalmar kafin musa.
Allah yasa mudace.
Kuyi F0ll0wing din Wannan shafin 👉