20/02/2026
Barkanmu da wannan ranata juma,ar farko ta watan ramadan Allah kasadamu da Alherin dake cikin wannan yan uwa da abokai da iyanmu da mukarasa Allah kajikansu Kakai rahama kabarinsu yan uwanmu da suke akwance a Hospital Allah kabasu lafiya Albarkacin wannan wata na Ramadan karim.