Real mallam murtala Jr fanx

Real mallam murtala Jr fanx Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real mallam murtala Jr fanx, College & University, Katsina.

25/11/2020

Matasan Arewa wlh mi farka πŸ™„πŸ™„

In bahaka xa ayi bamu ✍️✍️✍️

24/11/2020

Honesty is the best policy is that really my friends 🀘🀘🀘

22/11/2020

Ina buqatar addu ar ku

Sanadiyyar hadarin mota Yan garin mu 6 s**a rasu 😭😭😭

22/11/2020

Aslm

Dukkan yabo da godia sun tabbatar ga Allah πŸ™πŸ™ madaukakin sarki Wanda ya bani damar bude wannan gd Mai albarkaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€£

Bana bude wanna page ba Don cin xarafin wani bah aa hasalima don sada xumuncii.

Muna musulmai πŸ•ŒπŸ•Œ bai kamata ace sai Yan uwan mine kawae abokan mu aa wanna ma hanaya ce ta sada xumuncii.

Muyi amfani da wannan hanya Don Neman aljannar muπŸ•‹πŸ•‹

Sannan wannan gida xai ci gaba da yada da awa

Insha Allah πŸ™πŸ™ fatan samun goyon bayan ku masoya nah🀘🀘

Tabbas Muna tare Koda kuwa kowa na ware✍️✍️✍️

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real mallam murtala Jr fanx posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share