18/04/2025
UPDATE:
ƘUNGIYAR (GOSSBOSA) TA ƘADDAMAR DA SABBIN SHUWAGABANNI.
A yau Juma'a 18_4_2025, Ƙungiyar tsoffin ɗaliban makarantar gss un/bawa mai suna (GOSSBOSA), Ta ƙaddamar da sabbin shugabanni, Domin farfaɗo da ƙungiyar tare da yin aiki tuƙuru domin cigaban makarantar na (GSS UN/BAWA), Taron ya sami halartar mutane daga cikin 'members' na ƙungiyar wanda ciki a kwai shuwagabannin ƙungiyar da s**a rene ta a baya.
An gabatar da taron ne a muhallin makarantar dake un/bawa.
Hotunan dake ƙasa, kaɗan ne daga cikin hotunan da a ɗauka a muhallin taron.
GOSSBOSA MEDIA TEAM.
Friday 18_4_2025.