Real Al-qasiem Ibrahim

Real Al-qasiem Ibrahim Ambato

🤍FARIN JAKADAﷺ🤍Wato lamarin Annabi s.a.w ya girmama shine wanda yake tafiya amma bayan shi tana gani kamar yadda yake ga...
29/08/2025

🤍FARIN JAKADAﷺ🤍
Wato lamarin Annabi s.a.w ya girmama shine wanda yake tafiya amma bayan shi tana gani kamar yadda yake gani ta gaban shi sannan shi Annabin da idan yana bacci kamar a farke yake yana sanin duk abinda yake wakana.

Wannan ita ce Karbalah...duk wani taimako na Soji da tsaro da Diplomasiyyah da ya amfani Falasɗinawa a yau to fiye da ka...
14/08/2025

Wannan ita ce Karbalah...duk wani taimako na Soji da tsaro da Diplomasiyyah da ya amfani Falasɗinawa a yau to fiye da kashi 70% ɗinsa Albarkacin Imam Husaini (A.S) ne.

Wannan taron tunawa da zagowar ranar 40 ɗin kashe Imam Husaini (A.S) ne, dake gudana a Karbalah yanzu haka.

Shamsudeen Hassan
15/8/2025

Mai tambaya tambayi A Ansama, Mai buƙata Fadi Abiyama. mugaida Ya Rasulullahi Gwanin kyauta shine malami Ga kowaye ba wa...
13/08/2025

Mai tambaya tambayi A Ansama, Mai buƙata Fadi Abiyama. mugaida Ya Rasulullahi Gwanin kyauta shine malami Ga kowaye ba wanda beƙaru da shi ba. shine likitan likitoti Mai Bada magani take Awarke Nan ba batun sai Andawo shine yake haƙura da Abinda yakeso yabawa wanda yakeso Alokachin daya keso, Labbaika ya Mahabu bullah.

Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam

29/07/2025
SallalLahu Alaika Nurillah
12/06/2025

SallalLahu Alaika Nurillah

SallalLahu AlaiHi Wasallama
12/06/2025

SallalLahu AlaiHi Wasallama

𝗜𝗡𝗔 𝗦𝗢𝗡 💔 MUHAMMAD RASULILLAHI ✊🤍 FARIN JAKADAﷺ 🤍
12/06/2025

𝗜𝗡𝗔 𝗦𝗢𝗡 💔
MUHAMMAD
RASULILLAHI ✊
🤍 FARIN JAKADAﷺ 🤍

🤍 FARIN JAKADAﷺ 🤍
12/06/2025

🤍 FARIN JAKADAﷺ 🤍

IMAM ALI (A.S) NE A GABA ....(01)Da ilmi Allah maɗaukakin sarki ya fifita Adamu akan Mala'iku kuma ya sanya shi Khalifan...
12/06/2025

IMAM ALI (A.S) NE A GABA ....(01)

Da ilmi Allah maɗaukakin sarki ya fifita Adamu akan Mala'iku kuma ya sanya shi Khalifansa a ban ƙasa kamar yanda ya ankarar a cikin ayoyi na 30 zuwa 33 a cikin Suratul Baƙarah cikin tattunawarsa da Mala'iku a mas'alar sanya Adamun Khalifa a ban ƙasa .

Haka nan a aya ta 247 cikin ƙissar Ɗaluta yayin da Annabin waɗannan mutane yace musu Allah ya aiko musu Ɗaluta a matsayin Sarki su kuma s**a ce ; tayaya zai sanya shi Sarki akansu bayan ba a bashi dukiya ba , take ya basu amsa ; lallai Allah ya zaɓeshi akansu ta inda ya bashi yalwar ilmi da jiki (karfi) , ma'ana dai da ilmi Allah ya fifici Ɗalutu akansu .

To haka nan dalilai na hankali da nassoshi waɗannan ayoyin suke nuna wajabcin gabatar da Imam Ali (a.s) a bayan Annabi (saww) da kasancewarsa Imami kuma Khalifan Allah da Manzon Allah (S) saboda fifikonsa kan duk sauran Sahabbai a wajen yalwar ilmi , sadaukantaka da hikima , kamar yanda Allah ya gabatar da Adamu da Ɗalutu saboda fifikonsu a Ilmi , a wata ayar Allah yana cewa : Shin waɗanda s**a sani za suyi dai-dai da waɗanda basu sani ba

قُلْ هَلْ يَسْتَوِي الَّذِينَ يَعْلَمُونَ وَالَّذِينَ لَا يَعْلَمُونَ ۗ إِنَّمَا يَتَذَكَّرُ أُولُو الْأَلْبَابِ .

✍️Khadimu A'atabi Ãli Muhammad Al-Abdul Faneey Al-kanaweey

https://t.me/tafarkintsiratv

Imam Ali (AS) Shugaban AddiniAn karbo daga Musa Ibn Ribha ya ce Manzon Allah SAWW Ya ce Ya Ali kai ne Shugaban Musulmai,...
12/06/2025

Imam Ali (AS) Shugaban Addini

An karbo daga Musa Ibn Ribha ya ce Manzon Allah SAWW Ya ce Ya Ali kai ne Shugaban Musulmai, Shugaban Muttakin, jagoran Masu sujjada, kuma shugaban Addini. Duba 👇

Abdul-Hassan Ali bn Muhammad Al-Shfi (Ibn magazili), Manakibu Amirul Muminin. Al Allama Muhibbuddin Al-Dabari, zakha’irul-Ukba, Shafi na 70.

Dutsen da Imam Ali as ya sara da takobin sa akan hanyarsa ta zuwa yaqin Siffin dutse ya bude ruwa ya fito s**a Sha tare ...
12/06/2025

Dutsen da Imam Ali as ya sara da takobin sa akan hanyarsa ta zuwa yaqin Siffin dutse ya bude ruwa ya fito s**a Sha tare da mayaqansa da dawakinsu,

Wajen Yana nan har Yau a qasar Iraqi cikin gundumar Ambar sunan wajen SHEGA ALI(as)

Idan Akace Kyau Na KamalaDa Anzo Ga Baban FadhimatuAngon Khadijatu Miji Ga HasfsaatuMai Gidan A'ishatuUbangidan Mariyyat...
22/05/2025

Idan Akace Kyau Na Kamala
Da Anzo Ga Baban Fadhimatu
Angon Khadijatu
Miji Ga Hasfsaatu
Mai Gidan A'ishatu
Ubangidan Mariyyatu
Sha Lelen Halimatu
Sarki Mai Safiyyatu
Baban Rukayyatu
Sadauki 'Da Ga Aminatu
Angama Kome Na Ramlatu
|
Kigu Du Samaza Gudu
Arna Sunganka Sungudu
Da Ance Gawasu Kigudu
Kafinkazo Ma Suke Gudu
Ya Mai Girma Na Usamtu
|
Renon Allah Ubangiji
Tarbiyyar Allah Ubangiji
Kakkarfan Allah Ubangiji
Kakkyawan Allah Ubangiji
Mai Kauda Maza Na Kadijatu
|
Shakuru Kundum Shurukake
Ataboka Asan Yaya Kake
Su Arna Sun San Yakake
Afagen Daga Kora Kake
Gwarzon Allah Na Halimatu
|
Mai Tare Maza Suna Zufa
Rukkanatu Yaganka Yai Zufa
Abu Jahilma Yana Zufa
Haduwa Daka Ne Tasa Zufa
Sadauki Baban Rukayyatu
|
Ya Mai Girma Na Khadijatu
Kayi Min Halin Karamatu
Alfarmar Nana Fadhimatu
Hasken Allah Na Safiyyatu
Mai Girma 'Da Gun Aminatu
'
Sallallahu Alaika Wa Alah Alika Wasallim

Address

Gangarawa
Malumfashi

Telephone

+2348142951445

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Al-qasiem Ibrahim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Real Al-qasiem Ibrahim:

Share