17/07/2025
TIRKASHI: Duk Mai Aiki Da Hankali Yasan Wannan Tsohon An Tilasta Masa Ne Akan Ya 茦aryata Kansa
Matashin Dan Jarida Zuhair Ali Ibraheem ya bayyana cewa "Kusa hankali da ilimi in har baya cikin wa'yan da s**a haka kabarin Buhari ta ina ya shiga gidan?
Zuhair ya 茩ara da cewa "Dama za a bar irin wannan tsohon ya shiga gidan babban mutun wanda ake sa ran har shugaban kasa zai zo wajan, kuma har a gansa kusa da wajan kabarin ba tare da dalili ba?
Duk wanda yake da hankali ya san babu abin da tsohon nan zai nema a karya da ganin maganar shi ta farko kasan ya yi ta ne cikin natsuwa kuma ga sauran yan uwan sa a bayan sa, amma saboda cimma wata manufa an sa tsoho ya 茩aryata kansa a gaban yan jarida.
Bugu da kari Ali ya ce "A irin girma da mutunci da ake ganin manyan mutane da shi bai dace ace an sanya tsoho kamar wannan 茩aryata kansa ba, ko da karya ya yi a same sa a gefe a ja masa kunne a wadata shi sai a sallame sa a yafe masa kamar yanda wasu s**a yafewa Buhari. Cewar Dan Jarida Zuhair Ali Ibraheem