Da'awa Sunnah

Da'awa Sunnah Page na musamman domin yadda addi'nin Musulunci

09/05/2022

Goron Sallah! Goron Sallah!! Goron Sallah!!!
Cibiyar Aliyu Ibn Abi Dalib Islamic Organization, Potiskum, Yobe State.

Na Sanar da Jama'a halartar Wa'azuzzukan Goron Sallah Karama 1443 - 2022.
Wanda Za' ayi su kamar Haka:-
1. Ranar:- Jumma'a 5/Shawwal, 1443 - 6/05/2022.
Wuri:- Lowcost, yamma da Masallacin Alh. Danbaba, Layin Fatahurrahman.
2. Ranar:- Asabar 6/ Shawwal, 1443 - 07/05/2022.
Wuri:- Unguwar Kampala, Kofar gidansu Mal. Abdullahi Usman.
3. Ranar:- Lahdi 7/Shawwal, 1443 - 08/05/2022.
Wuri:- Misau Road, Gangare Majalisin Mai Unguwa Alh. Umaru, Yamma da gidan Alh. Jibir Janko.
4. Ranar:- Litinin 8/Shawwal, 1443 - 09/05/2022.
Wuri:- Bizagula, Unguwar Almajirai, Kofar gidan Mal. Aliyu Hussaini Kolere.
5. Ranar:- Talata 9/Shawwal, 1443 - 10/05/2022.
Wuri:- Majalisin Alh. Ibrahim Chana, Dambuwa.
Lokaci:- Dukka 8:30pm.
In sha Allah.
Allah ba ikon Halarta. Amin.
Sanarwa:- ABADIO Social Media Team.
A Madadin Director.

Address

Muhammad Idris Way
Potiskum
5858

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'awa Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Da'awa Sunnah:

Share