Useey Mae jamaa

Useey Mae jamaa Love isn't something you find it, its something find's you, i'm ready to help my people �

Naji ƙuna a raina yadda wasu ƴan Najeriya s**a yi murna ranar da shugaba Tinubu ya yi tuntuɓe ya fadi a wajen faretin ra...
30/06/2024

Naji ƙuna a raina yadda wasu ƴan Najeriya s**a yi murna ranar da shugaba Tinubu ya yi tuntuɓe ya fadi a wajen faretin ranar dimukradiyya abun ya ɓata mini rai sosai -inji Kashim Shettima

Me zaku ce?

Rikicin sarauta: Ƴan siyasa ne s**a nemi Ado Bayero ya yi fada bayan an tsige shi – Gwamnatin KanoGwamna Abba Yusuf na j...
26/06/2024

Rikicin sarauta: Ƴan siyasa ne s**a nemi Ado Bayero ya yi fada bayan an tsige shi – Gwamnatin Kano

Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano a ranar Laraba ya bayyana cewa wasu ’yan siyasa marasa kishin kasa ne s**a karfafa wa hambararren Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero kwarin guiwa da ya yi yaki bayan an tsige shi.

Da yake bayyana hakan ta bakin babban sakataren yada labaran sa, Sanusi Bature, gwamnan ya ce wadannan ‘yan siyasa marasa kishin jiha ne ke da hannu a shari’ar kotun da ke kalubalantar tsige shi da gwamnatin jihar Kano ta yi.

Da yake gabatar da shirin safe na gidan talabijin na Arise TV, mai magana da yawun gwamnan ya bayyana yakin da Bayero ya yi na tayar da zaune tsaye a matsayin wanda bai kamata ba.

Da yake jaddada cewa siyasa ta shiga cikin rikicin masarautar Kano, Bature ya bayyana cewa Sarki Muhammad Sanusi bai taba kalubalantar tsohuwar gwamnatin jihar ba a lokacin da aka tsige shi a 2019.

Idan za'a tuna cewa Gwamna Yusuf ya tsige Aminu Bayero ne a lokacin da yake nada Sanusi a matsayin Sarkin Kano a watan Mayu.

Hakan ya biyo bayan matakin da majalisar dokokin jihar ta dauka na soke dokar masarautar Kano ta 2019.

President Bola Tinubu has approved the appointment of Mr. Olatunji Bello as the new Chief Executive Officer/Executive Vi...
24/06/2024

President Bola Tinubu has approved the appointment of Mr. Olatunji Bello as the new Chief Executive Officer/Executive Vice-Chairman of the Federal Competition and Consumer Protection Commission (FCCPC).

Read more:

President Bola Tinubu has approved the appointment of Mr. Olatunji Bello as the new Chief Executive Officer/Executive Vice-Chairman of the Federal Competition and Consumer Protection Commission (FCCPC). Ajuri Ngelale, Special Adviser to the President on Media and Publicity, in a statement disclosed....

Ka Gaggauta Ficewa Daga Fadar Nasarawa Tun Kafin Mu Zo Gyare-Gyare, Sakon Gwamna Ababa Ga Sarki Aminu Ado BayeroMe za ku...
24/06/2024

Ka Gaggauta Ficewa Daga Fadar Nasarawa Tun Kafin Mu Zo Gyare-Gyare, Sakon Gwamna Ababa Ga Sarki Aminu Ado Bayero

Me za ku ce ?

Baza Mubi Umarnin Gwamnan Kano Kan Batun Aminu Ado Ba, Cewar Kwamishinan Ƴansanda Kwamishinan ‘yansandan jihar Kano, Usa...
22/06/2024

Baza Mubi Umarnin Gwamnan Kano Kan Batun Aminu Ado Ba, Cewar Kwamishinan Ƴansanda

Kwamishinan ‘yansandan jihar Kano, Usaini Gumel ya ce ba za su bi umarnin gwamna Abba Kabir Yusuf kan batun fitar da Aminu Ado daga gidan sarki na Nasarawa.

Mai magana da yawun ‘yansandan jihar, Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar wa da BBC hakan ta wayar tarho.

Kwamishinan ‘yansandan ya ce “fitar da Aminu Ado daga gidan sarki na Nasarawa zai zama kamar wuce gona da iri ne.

Usaini ya ce gwamnatin ta Kano da ta bayar da umarnin, ita ce kuma ta shigar da kara a wata babbar kotun jihar kan umarnin fitar da Aminu Ado, shari’ar da za a fara zama a a kai ranar Litinin, 24 ga watan Yuni.
‘Idan muka bi umarnin, zai kasance kamar muna yin aikin kotu ne saboda ba mu san me zai faru a kotun ba,” in ji Gumel.

An dai tsaurara matakan tsaro a fadar ta Nasarawa wajen da Sarki Aminu Ado Bayero yake zaune.
A ranar Alhamis ne dai, gwamnan Kano ya bayar da umarnin fitar da Sarkin Kano na 15 daga gidan sarki na Nasarawa, inda ta ce za ta rushe da sake ginda katangar gidan.

Me zaku ce ?

12/06/2024
04/06/2024

Mafi girman ayah acikin alqur'an
Ayatul kursiyyu

Address

Rabah

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Useey Mae jamaa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share