Arewa student's orientation forum Asof Gwale chapter

Arewa student's orientation forum Asof Gwale chapter I create this page for awaness of a student

01/10/2023
06/07/2022

AREWA STUDENT'S ORIENTATION FORUM (ASOF) KANO STATE CHAPTER

SAKON TAYA MURNA!!!

Amadadin shugabanci tareda daukacin membobin wannan kungiya mai Albarka, muna mika sakon taya murna ga Comr. Nafiu Saminu (Kano State Organizing Secretary), a bisa nasarar kammala samun horo na aikin Dan-sanda (Police) daga makarantar koyon da aikin Dan-sanda dake jihar Kaduna (Police College, Kaduna).

Muna Addu'ar Allah yasa a fara a sa'a, Allah yayi jagora. Amin ya Hayyu ya Qayyum

✍️ MUSTAPHA BAFFARIYA
ASOF Kano State Secretary General
05/07/2022.wannan abun farin cikine daya daya samemu allah ya taya riko yasa addinin musulunci ya amfaneka ameen 🙏🙏🙏

04/07/2022

Gwamnatin tarayya, ta sha Alwashin Samar da guraben karatu ga ɗumbin Ɗaliban ƙasar nan, da yaƙin Rasha da Ukraine ke cigaba da haifar da tasgaro ga Al'amuran karatun su, dan ganin sun ɗora da karatun nasu anan gida Najeriya.

KO WAƊANNE JAMI'O'I GWAMNATIN TARAYYAR ZATA KAI SU, A YAYIN DA AKE TSAKA DA GUDANAR DA YAJIN AIKI ?

✍️sadisu yusuf usman (Assadis)

01/07/2022

Makarantar Arabic Grammar And Culture School a Karo Na Biyu tafara Ɗaukar Sabbin Ɗalibai a Matakan Koyon Harshen Larabci Daban-Daban makarantar wacce Ta shahara Wajen koyar Da Yaren Larabci Dakuma Ƙa’idoji Cikin Salo Da ƙwarewa a yanzu tana Ɗaukar Dalibai a Matakai Kamar Haka:

1• Basic Class; ga Waɗan du suke Buƙatar koyon Harshen Larabci Daga Tushe

2•Advance Class; Ga Wanda S**a iya Haɗawa Da karanta Rubutun Larabci.

Bugu Da Ƙari akwai Salon koyar Da harshen Larabci ga Wanda s**a harshen Ingilishi Wato Turanci haka kuma akwai Salon koyar da Harshen Larabci ta Fuskar Lura Da Ƙa’udojin Sa ta hanyar Yin kamancecebiya Da Harshen turanci.

Idan ka iya Turanci baka iya Larabci ba wannan sashin naku ne.

Bugu Da Ƙari a Makarantar ana koyar Da Salon Yanda ake karanta Alƙur’ani Maigirma Bisa Ƙa’idar Tajwid.

Ga Masu Buƙatar Shiga kowanne Aji Zasu Iya Tuntuɓar Wannan Lambar 07039875423 Ƙira Ko WhatsApp Domin suyi Rijistar ajin akan Naira Dubu Ɗaya, Bugu Da Ƙari kuma Zasu Samu Certificate Bayan Kammalawa dama gareku Dalibai

17/05/2022

Nigeria Institute of Leather Research and science Technology (NILEST)

Asalm alaikum warahamatullahi wabarakatuhu

Al'ummar Arewa shin kuna da masaniya akan wannan makarantar?

Wannan makaranta ce da aka assasa ko aka ƙirƙira a yakin mu na Arewacin Najeriya don amfanin al'ummar Arewa. Amma kash mafi rinjayen matasan mu bamu san da ita ba ko kuma bamu da labrinta.

Makaranta ce da kundin tsarin Najeriya ya sahalewa ta koyar da aikin Fata(Takalma jakunkuna etc) wanda idan Ɗalibi ko daliba s**a kammala wanann Makaranta za'a basu lambar sheda ta ND ko HND. Kuma wannan makaranta taba ƙarƙashin kulawar Ma'aikatar kimiya da fasaha ta gwamnatin tarayya (Ministry of science and Technology).
Kuma an ƙirƙireta ne don al'ummar Arewa don a rage zaman banza da kashe wando

Fadakarwa.

Wannan makaranta tana yaye dalibai duk shekara ta lillahi, kuma abun sha'awa da wannan makaranta idan Ɗalibi ko daliba s**a kammala basai har sun jira aikin gwamnati ba, za su iya dogaro dakai ta hanyar yin takalma ko jakunkuna ko kuma ma ka koyar da wasu a matsayin sana'a ta dogaro ga kai kuma zaka iya aiki a kowane ofishin gwamnati.

Adireshin wanann Makaranta yananan a hannun riga da jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya dai dai mashigar babbar gate na jami'ar (Main Gate)

Don Allah matasan Arewa mu farka don mu ci gajiyar wanannan Makaranta.

Don neman karin bayani
08162852416
Comr. Rufai Abdullahi Dole

Ina daliban da suke so su iya larabci ga dama ta samu🎅🎅
12/05/2022

Ina daliban da suke so su iya larabci ga dama ta samu🎅🎅

Wannan Makarantar Suna Ƙoƙari sosai wajen Ganin ’Yan Boko Sun iya Larabci inde ka iya Turanci to Za'a koya maka Larabci cikin sauƙin gaske a wannan Makarantar na Gamsu 100% Fa Tsarin koyarwar malamin Domin Ni sheda ne kuma abun Mamaki online Class dazakayi Rijistar akan Naira Dubu Ɗaya Kacal, Bugu Da Ƙari kuma ana koyar da yanda ake Furta Ayoyin Alƙur’ani Mai girma Domin Jaddada Kyautata karatun mu kada de na cika ku Da Surutu Bari na baku Lambar Wannan Balaraben Malami 07039875423 kai tsaye zaku same Shi a WhatsApp kokuma ƙira.

12/05/2022

👉👂👂allah yasa muji alkairi🙏🙏 ameen

12/05/2022

Talaka bawan allah😭😭😭

11/05/2022

END ASUU STRIKE 💪💪💪💪

Address

Gwarzo Road
Sabon Gari

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa student's orientation forum Asof Gwale chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Arewa student's orientation forum Asof Gwale chapter:

Share