14/06/2025
ALHAMDULLAH
Jiya Cikin Iyawar Allah Mun Gudanar da Bukin Babbar Sallah Tare Da Hannuntama Kowane Dan Kungiya Certificate Dinsa Ta Tabbachin Zamansa Dan Kungiya .
Munsamu Gayyatar Mai Girma S A To The Hon Chairman Rabah Local Government tare 001 Na Kare Mutunchi Allah Yakara Hada Kammu Amin
Daga Karshe Munayima Kowa Fatan Alkhairi ♥️