Al-Muhajirina Wal-Ansar Da'awa Sokoti

Al-Muhajirina Wal-Ansar Da'awa Sokoti Da'awa

06/05/2026
21/04/2026

Sheikh Bello kenan lokacin da yace basu yarda a saima mai Alfarma Sarkin Musulmi gidan 700M ba alhali ana cikin yunwa haka aka samu munafukkan Allah jikokin Basharu dan jaki s**a k**a zagin sa k**ar yadda aka samu wasu Munahukkan Allah jikokin basharu dan jaki yanzu suna zagin Sheikh Musa Ayyuba lukuwa wai yana zagin mai Alfarma.
Kuma fah shi Sheikh Musa Ayyuba Lukuwa takaddamar sa da mai Alfarma akan Addini ne ma, amma shi babanmu Sheikh Bello yabo akan dukiyar Al'umma ne.

Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Cikin Ikon Allah da Iyawar sa ya Kaddari Jiya An Kammala Karatun Littafi...
14/10/2024

Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!
Cikin Ikon Allah da Iyawar sa ya Kaddari Jiya An Kammala Karatun Littafin
الوجيز فى السنة والكتاب العجيز
Wanda Sheikh Murtala Bello Assada Sokoto ke Gabatarwa a Masallavin Sheikh Musa Ayyuba Lukuwa.
Inda akayi Jerangiyar Darussa 224-225.

Kuma Insha'Allah wani sati kai Tsaye za'a soma Karatun Sabon Littafi mai Suna
الفقه الميسر في ضوء الكتاب والسنة - لنخبة من العلماء

Na
صالح ابن عبد العزيز آل شيخ.

Mai Bukatar PDF COPY na wannan Littafin Mun Ajeshi a Telegram Channel namu.
Ga link din a kasa
👇👇👇
https://t.me/sheikhmusalukuwasokoto/418

Address

Sokoto
DA'AWA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Muhajirina Wal-Ansar Da'awa Sokoti posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Al-Muhajirina Wal-Ansar Da'awa Sokoti:

Share