Al-Furqan Academy For Qur'an Memorization And General Studies

Al-Furqan Academy For Qur'an Memorization And General Studies AL-FURQAN ACADEMY FOR QURAN MEMORIZATION, MANA KARAMA AREA, SOKOTO, NIGERIA

27/04/2026
27/04/2026

KARATUN LITTAFIN RISALAH
MASALLACIN JAAFAR BN ABI TALIB MANA KARAMA SOKOTO
ME GABATARWA: DR. BELLO ABUBAKAR

Kammala Musabaqa da bada Hutun AzumiA yau jumuah ne aka kammala Musabaqar makaranta tare da raba kyaututtuka. An rufe ma...
13/02/2026

Kammala Musabaqa da bada Hutun Azumi
A yau jumuah ne aka kammala Musabaqar makaranta tare da raba kyaututtuka. An rufe makaranta sai bayan salla.

08/12/2025

Labaran duniya daga dalibbai

08/12/2025

الحمد لله رب العالمين
Muna godiya ga Allah SWT da ya nuna mana anyi wannan walimar lafiya an kare lafiya. Muna rokon Allah madaukakin sarki da ya sakama kowa da alkhairinsa yasa albarka a cikin wannan karatun yasa ya zamo sanadin tsira a garemu

01/12/2025

Pre - Walima Lecture Delivered by Shaykh Dr. Sani Abdullah Jos to the young Huffaz produced by the Institute on Sunday 30th November 2025

الحمد لله الذي بنعمته تتم الصالحات Hukumar wannan makaranta na mika sakon taya murna ga iyayen dalibbai uku da s**a gaba...
01/12/2025

الحمد لله الذي بنعمته تتم الصالحات
Hukumar wannan makaranta na mika sakon taya murna ga iyayen dalibbai uku da s**a gabatar da Khatmah ranar Lahadi 30/11/2025:
Haula malami Abdullahi TBW
Fatima Malami Abdullahi TBW
Fatima Aliyu Malami
Rumaisa Sulaiman Sani
Muna rokon Allah madaukaki da ya sanya albarka a cikin wannan karatu yasa ya zamo sanadin tsira a garemu baki daya.

الحمد لله الذي بنعمته تتم الصالحات Hukumar wannan makaranta na mika sakon taya murna ga iyayen daliba Saadatu Muhammad S...
28/11/2025

الحمد لله الذي بنعمته تتم الصالحات
Hukumar wannan makaranta na mika sakon taya murna ga iyayen daliba Saadatu Muhammad Sani da ta gabatar da Khatmah a yau
Muna rokon Allah madaukaki da ya sanya albarka a cikin wannan karatu yasa ya zamo sanadin tsira a garemu baki daya.

Address

Mana Karama Area Sokoto
Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Furqan Academy For Qur'an Memorization And General Studies posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Al-Furqan Academy For Qur'an Memorization And General Studies:

Share