Ahmed Al'ameen

Ahmed Al'ameen Attached to Central mouq

30/04/2024

Abun Ayaba Jami'in Ɗan Sanda Ya Ƙi Karɓar Cin Hancin Naira Miliyan 150 a Jihar Adamawa

Wani jami'in ɗan sanda mai suna Ibrahim Ezekiel Sini, ya ƙi ƙarbar cin hanci na miliyoyin Naira a jihar Adamawa.

Kuɗin da yawan su ya kai Naira miliyan ɗari da hamsin (N150,000,000.00), an yi masa tayin su ne domin ya saki wani wanda ake tuhuma da zambar kuɗi Dalar Amurka kimanin Dala milliyan shida ($6m).

Yanzu haka dai jami'in ɗan sanda yana shan yabo ta ko'ina musamman daga al'ummar ƙaramar hukumar Michika a jihar Adamawa inda nan ne lamarin ya faru kuma har an karrama shi da lambar yabo.

Attached to Central mouq

28/04/2024

NAME: Ahmad
SURNAME: Al'ameen
NICKNAME : Wurode
BIRTHDAY : 31 December 2001
TATTOOS: No
RLTNSHP STATUS : confused 🤪
MUSIC or MOVIES : Movies
LONGEST RELATIONSHIP : 2year😎
INVOLVED IN AN ACCIDENT: No
GOT IN A STREET FIGHT : No
DONATED BLOOD : Yes
FAVORITE DRINK : Yoghurt
BROKE SOMEONE'S HEART: No
GOT ARRESTED: No
FAVOURITE SPORT: I don't have
FOOD: Rice and beans
CI******ES: No
ALCOHOL: No
SH**HA: No
FOOTBALL CLUB: Real Madrid

19/10/2020
25/08/2020

Well come to my page ladies and gentlemen

Send a message to learn more

🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
08/08/2020

🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

07/08/2020

Time Will always flay, but Our Love will never die. In touch and remember me........
HAPPY JUMMA'AT KAREEM

Address

Wuro-de
Song

Telephone

+2348143129192

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmed Al'ameen posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Ahmed Al'ameen:

Share