AL-harun Educational Resource Center

AL-harun Educational Resource Center Al~harun Educational Resource Center
MOTTO :EDUCATION FOR SEL-relaint

JiBWIS MAFARA Assalamu Alaikum wa Rahmatullah.Ana sanar da daukacin al’ummar Musulmi, musamman ‘yan uwa Ahlus-Sunnah, ce...
30/03/2026

JiBWIS MAFARA

Assalamu Alaikum wa Rahmatullah.

Ana sanar da daukacin al’ummar Musulmi, musamman ‘yan uwa Ahlus-Sunnah, cewa za a gudanar da gagarumar muhadara kamar haka:

🎙 Mai gabatarwa: Dr. Abdul Malik Abdullah Maradun📅 Rana: Litinin, 30/03/2023📍 Wuri: Masallacin Police Station, Talata Mafara⏰ Lokaci: Daga Magariba zuwa Isha’i

Muna kira ga kowa da kowa da ya samu dama da ya halarta domin amfana.

Allah Ya ba mu ikon halarta, Ameen.

JIBWIS Media Team, Talata Mafara

mahalarta Tafisir Ramadan na kungiyar izalah ta karamar hukumar Talata mafara Wanda Dr Abdullah Maharazu Talata mafara k...
13/03/2026

mahalarta Tafisir Ramadan na kungiyar izalah ta karamar hukumar Talata mafara Wanda Dr Abdullah Maharazu Talata mafara ke gabatarwa

SAKON GODIYA DA BAN GAJIYAAssalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.Shugaban kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqa...
12/03/2026

SAKON GODIYA DA BAN GAJIYA
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.
Shugaban kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS) na karamar hukumar Talata Mafara, Al-Sheikh Muhammad Bello Adam, tare da Shugaban Kwamitin Talafawa Marayu, Alh. Abubakar Alkali (Abu Manager), suna mika sakon godiya ta musamman ga dukkan musulmi da s**a bayar da gudunmawar su—ta kudi, lokaci da kuma goyon baya—wajen ganin an gudanar da shirin talafawa marayu kimanin 70, tare da taimakawa wasu mabukata kimanin 40.
Muna kuma mika godiya ta musamman ga ‘yan kwamitin karkashin jagorancin Alh. Abu Manager:
Alh. Surajo Garkuwa
Comrade Janbako
Muttaka M. Haruna
Mal. Hassan Isa Ja’afar
Haka nan muna godiya ga tawagar wakilin shugaban JIBWIS na jihar Zamfara, Alh. Aliyu Na Allah (Zurmi), wadda ta kunshi:
Alh. Bala Brazil
Alh. Aliyu Mairiga (Gusau)
Dr. Abdullah Maharazu
Alh. Ibrahim Isa (Gusau) – FAG
Abdullah Haruna (Maradun) – FAG
Mal. Abdullah Mainasara – Chairman JIBWIS Maradun
Godiya ta musamman kuma ga Limamai da membobin JIBWIS Mafara:
Alh. Bala Salisu
Liman Aliyu Isa Matusgi
Liman Nura Gangara
Liman Hamisu Haliru (Mirkidi)
Mal. Abubakar Musa (Tsaba)
Mal. Sani (Gidan Zagi)
Haka zalika muna yaba kokarin Kwamitin Social Media karkashin jagorancin Muttaka M. Haruna (Timiya).
Muna kuma mika godiya ga gidajen rediyo na AGP FM da Triming FM, da kuma jami’an tsaro, wakilan DPO da Masarauta, tare da dukkan wadanda s**a taimaka a bayyane ko a boye.
Muna rokon Allah (SWT) Ya saka wa kowa da mafificin alkhairi, Ya kuma kara hada kan al’umma.
Sanarwa:
Muttaka M. Haruna (Timiya)
A madadin Shugaban JIBWIS Talata Mafara,
Al-Sheikh Muhammad Bello Adam,
da Shugaban Kwamitin Talafawa Marayu,
Alh. Abubakar Alkali (Abu Manager).

SANARWA GA JAMA'AAssalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.Shugaban kungiyar Jama’atu Izalatil-Bid’ah Wa Iqamatus Sun...
09/03/2026

SANARWA GA JAMA'A
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.
Shugaban kungiyar Jama’atu Izalatil-Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS) ta Karamar Hukumar Talata Mafara, Al-Sheikh Muhammad Bello Adam, tare da Shugaban Kwamitin Tallafawa Marayu na kungiyar, Alhaji Abubakar Alkali (Abu Manager), suna sanar da:
Dukkan Shugabannin kungiyar Izalah na Detachment-Detachment, Shugabannin makarantun Islamiyyah, da kuma iyaye ko wakilan marayun da aka karɓi sunayensu, da su halarci wajen rabon tallafi ga marayu da kungiyar za ta gudanar.
📍 Wuri: Masallacin Jumu’a na Imam Malik, Tsakuwa – Talata Mafara
📅 Rana: Laraba, 22 ga Ramadan 1447H
📆 Daidai da: 11/03/2026
⏰ Lokaci: Karfe 9:00 na safe
⚠️ Lura:
Kowane maraya ya zo tare da wakili domin karɓar tallafin.
Allah Ya saka da alheri ga duk masu taimakawa marayu.
✍️ Sanarwa:
Mutttaka M. Haruna Timiya
A madadin Shugaban Kwamitin Tallafawa Marayu
Alhaji Abubakar Alkali (Abu Manager)

SANARWAAssalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu.Kwamitin Tallafawa Marayu na Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah wa ...
08/03/2026

SANARWA

Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu.

Kwamitin Tallafawa Marayu na Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS) ta Karamar Hukumar Talata Mafara, karkashin jagorancin Al-Sheikh Muhammad Bello Adam, na sanar da daukacin al’umma cewa kwamitin na ci gaba da karɓa da tattara tallafi domin rabawa marayu, musamman domin saka musu farin ciki da rage musu radadi a lokutan bukukuwan Sallah.

Abubuwan da kwamitin ke karɓa sun haɗa da:

Kuɗi

Sutura

Kayan abinci

Saboda haka ana kira ga duk masu hali da sauran al’umma da su bada gudummawa domin samun rabon lada a wannan aiki na alheri.

Masu son bada tallafi za su iya tuntubar:

Al-Sheikh Muhammad Bello Adam – Shugaban Kungiya

Alh. Abu Manager – Shugaban Kwamitin

Comrade Muhammad Janbako – Mamba

Muttaka M. Haruna Timiya – Shugaban Kwamitin Social Media

Haka kuma ana iya tura tallafi zuwa Account na JIBWIS Mafara, ko a kira
Account name Jibwis Mafara
Account number 0063516793
Bank name Unity
KO a tuntubi wadannan numbobi
07989800421
07038495183
07963602005

Allah Ya saka da alheri, Ya karɓi ibadunmu.

Sanarwa:Muttaka M. HarunaA madadin Shugaban Kwamitin – Alh. Abu Manager

**“Why Not Sheikh or Imam?”Islamic Scholars, Education, and Political Participation in Nigeria**In Nigeria, democracy gi...
12/02/2026

**“Why Not Sheikh or Imam?”
Islamic Scholars, Education, and Political Participation in Nigeria**
In Nigeria, democracy gives every qualified citizen the right to contest for political office, regardless of religion. Yet, in practice, a clear imbalance exists. Pastors and leaders of other religious or traditional groups openly contest and win elections, while Islamic scholars (Sheikhs or Imams) are often criticized, accused, or discouraged when they show political ambition.
This raises serious questions:
Are Islamic scholars not Nigerians?
Are they not educated?
Do they not have followers?
Why the double standard?
1. Islamic Scholars Are Nigerians by Right
Islamic scholars are full citizens of Nigeria.
They:
Pay taxes
Obey the law
Contribute to peace, education, and moral guidance
Participate in community development
There is no constitutional provision that excludes an Imam or Sheikh from contesting elections. So questioning their right is unfair and unconstitutional.
2. Education: A Wrong Assumption
Many people assume Islamic scholars are not educated, which is incorrect.
Today, many Imams and Sheikhs have:
University degrees
Diplomas
Professional certificates
Training in education, law, economics, health, and public administration
Some studied both:
Islamic education (Qur’an, Fiqh, Hadith)
Western education (BSc, MSc, PGD, NCE, etc.)
If pastors with degrees are considered qualified, why deny the same recognition to Islamic scholars with similar or higher qualifications?
3. Political Precedents from Other Religions
Nigeria already accepts religious leaders in politics:
Jolly Nyame – Pastor, Governor of Taraba State (1999–2007)
Hyacinth Iormem Alia – Catholic Priest, Governor of Benue State (2023)
Umo Bassey Eno – Pastor, Governor of Akwa Ibom State (2023)
They were not rejected because of their religion.
Instead, they were praised as:
Moral leaders
Disciplined
People-oriented
So why is the same courtesy not extended to Imams and Sheikhs?
4. Influence and Followers

Makaranta uwar kwarai
01/02/2025

Makaranta uwar kwarai

23/01/2025

YaaAllah yakawo muna Alkhairi

22/01/2025

YaaAllah yakawo muna Alkhairi Kuma muji Alkairi muga Alkairi musamu Alkairi Good night

21/01/2025

Education for self-reliance
Al-harun college of Arabic Vocational training

20/01/2025

Allhamdulillah YaaAllah yakawo muna sauki

Address

Low-cost Area Talata Mafara Zamfara State Near Rilwanu Iyal Mafara House Low-cost Area
Talata-Mafara

Opening Hours

Monday 06:30 - 23:00
Tuesday 06:30 - 23:00
Wednesday 06:30 - 11:00
Thursday 06:30 - 09:00
Friday 06:30 - 21:00
Saturday 06:00 - 22:00
Sunday 06:00 - 22:00

Telephone

+2349067365006

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AL-harun Educational Resource Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to AL-harun Educational Resource Center:

Share