Junaid bashir

Junaid bashir peace and unity

08/12/2025
12/10/2025

HAALAND WITH A HAT TRICK VS ISRAEL!

That's now EIGHT goals in his last two matches for Norway 🤯

31/05/2022

Wassu daga cikin halayyar mu da yake kawo wa kwakwalwa matsala :

1- Rashin karin kumullo akan lokoci
2- Rashin bacci akan lokoci
3- Amfani da sugar diyawa
4- Yawan baccin safe.
5- Cin abinci lokocin da kake kallo ko danna waya.
6- Bacci da hula ko safar kafa.
7- Rike fitsari.

Allah Yakarawa kwakwalwar mu lafiya.

Lafiya uwar jiki

31/05/2022

Adadin Ruwan Da Za Ka Sha Kullum Domin Lafiyar Ƙodarka.

Masana kiwon lafiyar ƙoda sun bayar da shawarar shan tsabtataccen ruwa aƙalla lita 2 zuwa 3 a kowace rana. Wato lita 2 zuwa 3 shi ne mafi ƙarancin ruwan da mutum ya kamata ya sha a rana. Saboda haka, shan ruwa fiye da lita 2 zuwa 3 ƙarin alfanu ne ga lafiyar ƙoda musamman a lokacin zafi.

Shan isasshen ruwa na taimaka wa aikin ƙoda wajen wanke ko tace jini da ruwan jiki daga guba da sauran muggan sinadarai da jiki ke samarwa domin fitar da su zuwa cikin fitsari.

Bugu da ƙari, yawan fitar gumi na nuni da yawan ruwan da ke fita daga jiki. Kuma yawan gumin da ya fita na nuni da ƙarancin fistarin da za a samu.

Saboda haka, jure ƙishi ko ƙaranta shan ruwa na da haɗarin gaske domin yana haifar da dunƙulewar sinadaran da ke cikin fitsari har daga ƙarshe ya haifar da tsakuwar ƙoda. Ciwon tsakuwar ƙoda na iya tilasta yin tiyatar ƙoda domin cire tsakuwar.

Ruwa Rayuwa Ne!



📝 Physiotherapy Hausa

Address

Nassarawa
Yakubu
02670197

Telephone

+2348025685864

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Junaid bashir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share