King Indara

King Indara πŸŒ’π”Ύπ•†π•†π”» π•„π•†β„β„•π•€β„•π”ΎπŸŒ’
πŸ‘₯𝗠𝗬 π—”π—Ÿπ—Ÿ 𝗙π—₯π—œπ—˜π—‘π——πŸ‘₯

KAKASANCE NA KWARAE SAE MUTANE SU BIYOKA HAR INDA KAKE♻️♻️♻️♻️♻️♻️♻️♻️♻️♻️
09/11/2022

KAKASANCE NA KWARAE SAE MUTANE SU BIYOKA HAR INDA KAKE♻️♻️♻️♻️♻️♻️♻️♻️♻️♻️

GODIYA GA AREWA24 DA AREWA VIP FOUNDATIONAlhamdulillah cikin girmamawa da kuma mutuntawa nake Ζ™ara miΖ™a saΖ™on godiya ta ...
25/10/2022

GODIYA GA AREWA24 DA AREWA VIP FOUNDATION

Alhamdulillah cikin girmamawa da kuma mutuntawa nake Ζ™ara miΖ™a saΖ™on godiya ta musamman daga tashar AREWA24 da kuma Arewa VIP Foundation bisa karramani da sukayi wajen bani award.

HaΖ™iΖ™a Ina alfahari daku ina godiya da kulawarku a gareni Allah yabar zumunchi.

SaΖ™on godiya da ban gajiya ga magoya bayana waΖ΄anda sukayi tattaki wajen rakani gurin karΙ“o wannan award Ι—in ina godiya da ban gajiya a gareku.

Naku
Hon.Umar Umar Alhassan (King Indara)
Shugaban Ƙungiyar Makomar Matasa Foundation
25/10/2022.

 GOBE TA ALLAH CE πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™
24/10/2022



GOBE TA ALLAH CE πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™

WELCOME TOH KANO JAGABA
24/10/2022

WELCOME TOH KANO JAGABA

 MATASANMU MUJIRA LOKACI KAWAE
19/10/2022



MATASANMU MUJIRA LOKACI KAWAE

GOBE TA ALLAH CE
16/10/2022

GOBE TA ALLAH CE

13/10/2022

Fatan Nasara A gareku matasan Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬ masu Albarka

πŸŒ’π”Ύπ•†π•†π”» π•„π•†β„β„•π•€β„•π”ΎπŸŒ’
πŸ‘₯𝗠𝗬 π—”π—Ÿπ—Ÿ 𝗙π—₯π—œπ—˜π—‘π——πŸ‘₯

Good night ❀️🌹
03/10/2022

Good night ❀️🌹

HAPPY INDEPENDENCE DAY!!!Alhamdulillah amadadin ni kaina da magoya bayana da yan uwa da abokan arzukiMuna taya uwarmu Na...
02/10/2022

HAPPY INDEPENDENCE DAY!!!

Alhamdulillah amadadin ni kaina da magoya bayana da yan uwa da abokan arzuki

Muna taya uwarmu Najeriya murnar cikar ta shekara 62 da samuwar yancin kai tare da fatan

Allah ubangiji ya yasa ayi campaign cikin kwanciyar hankali da salama Allah ya bata shuwagabanni nagari a zabe Mai zuwa na 2023

Hon.Umar Umar Alhassan (King Indara)
As PDP Youth Leader Kano State
01-10-2022.

Assalamu alaikum inayiwa al'umma barka da wannan rana da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.Ina mai sanar da dukkan al'...
25/09/2022

Assalamu alaikum inayiwa al'umma barka da wannan rana da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Ina mai sanar da dukkan al'ummar daukacin wannan kafa ta social media da ma wayanda ba yan social media ba, cewa na bude shago mai suna (MARUMA COLLECTION) ina siyasar da takalma, jakankuna, abaya da sauransu.

Duk mai bukata zai iya samun shagon kai tsaye a MARIYA PLAZA dake Zooroad wajen Shoprite ko kuma neman karin bayani a tuntubeni ta wannan number

08088989254,
08033208088

Hon.Umar Umar Alhassan (King Indara)
As PDP Youth Leader Kano State
24-09-2022.

Address

Kaya
Zaria

Telephone

+2349055233156

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when King Indara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share